30/09/2023
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta daukaka kara kan umurnin kotu na ta biya diyyar naira biliyan 30 ga wadanda aka rushewa shaguna a Filin Idi.
Kwamishinan Shari’a Barista Haruna Isah Dederi ya ce za su kuma shigar da sabuwar kara a gaban babbar kotun jiha.