Jscilringim 2018 Graduation

  • Home
  • Jscilringim 2018 Graduation

Jscilringim 2018 Graduation TO BE CLOSE RELATIONSHIP ,FRAINDSHIP, AND INFORM ALL MEMBERS WHAT CAN HAPPEN IN COLLAGE BEFOR AND AFTER GRADUATION

TAURA DA RINGIM munshirya zabar OC a 2027
19/11/2025

TAURA DA RINGIM munshirya zabar OC a 2027

AUWAL D. SANKARA SOCIAL MEDIA FORUM JIGAWA STATE (ADSSMF)Makarantar Sakandiren HADDAR ALƘUR’ANI ta Ruhogo (STQ Ruhogo) a...
14/09/2025

AUWAL D. SANKARA SOCIAL MEDIA FORUM JIGAWA STATE (ADSSMF)

Makarantar Sakandiren HADDAR ALƘUR’ANI ta Ruhogo (STQ Ruhogo) a Karamar Hukumar Hadejia ta gudanar da bikin yaye ɗalibai 91 karo na farko tare da sauƙar Alƙur’ani mai girma

Taron ya samu halartar Gwamna Malam Umar A Namadi da sauran manyan baki inda a jawabin sa ya ja hankalin ɗaliban da su riƙe abin da s**a koya su kuma yi aiki da shi domin amfaninsu a duniya da lahira

A wannan lokaci gwamnan ya baiwa kowane ɗalibi kyautar N200,000 jimillar kuɗin ta k**a Naira miliyan 18.2 abin alfahari ne ga al’ummar Hadejia gaba ɗaya

Ilimin addini shi ne hasken rayuwa

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jscilringim 2018 Graduation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share