Lafiyar Mu

Lafiyar Mu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Lafiyar Mu, Gusau.

💊 Lafiyar Mu - Ilimin Kariya cikin Hausa
(Our Health - Preventive Education in Hausa)
✔️ Wayar da kan al umma akan cututtuka
(Disease prevention awareness)
✔️ Maganganun gaskiya game da lafiya
(Truthful health information)

19/08/2025

Rashin shan ruwa mai kyau na iya haifar da gajiya da ciwon kai.

19/08/2025

Jikin mutum yana bukatar lita 2-3 na ruwa a rana don fata da kwakwalwa suyi kyau.

Lita nawa kuke sha a yini?

18/08/2025

🥛 Shayar da yara nono na farko har tsawon watannin 6 bada ruwa ba yana kara lafiyar su sosai.

18/08/2025

🍌Yawan cin Ayaba yana taimakawa lafiyar hanji da rage ciwon ciki.

18/08/2025

🥗 Cin ‘ya’yan itace da kayan lambu masu launi daban-daban na kara garkuwar jiki.

17/08/2025

A naso a canza buroshin hakora 🪥 a kalla sau 3 a shekara!
So nawa kuke canza buroshi a shekara?

17/08/2025

Kun San cewa?
Yin Wanka kullum yana taimakawa wajen rage kamuwa da cututtuka kamar su mura da zazzabi.

17/08/2025

Kun San cewa?
Wanke hannu da sabulu kafin cin abinci na rage yaduwar cututtuka fiye da 50%!

So nawa kuke wanke hannun ku a rana?

09/08/2025

Shin ka san cewa wanke hannu da sabulu na iya rage yaduwar cututtuka da fiye da 50%?

Kada ka jira ka kamu da cuta – wanke hannunka a kowane lokaci da ya dace!

17/07/2025

Shin ka san yadda zaka hada ORS a gida domin kare yara da manya daga haɗarin amai da gudawa?

Wannan bidiyo daga Lafiyar Mu zai koya maka komai cikin harshen Hausa.

゚viralシ

13/07/2025
13/07/2025

Address

Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lafiyar Mu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share