11/02/2024
Allah yasakawa Malam Isah Yuguda da Gidan Al-jannah❤🙏
BA RABO DA GWANI BA✍️
(1) Bauchi Collage of Education Kangere.
(2) Bauchi Collage of Agric
(3) Specialist Hospital Bauchi
(4) Ministry of Science & technology
(5) Bauchi Furnitures Company
(6) Spider Webs Security
(7) Cosmopolitant Cleaners
(8) New District Heads
(9) New Ward Heads
(10) Bauchi State University with 4 Campuses
i - Gadau
ii - Misau
iii - Bauchi
iv - Jama'are
(11) International airport Durum.
(12) Over 10,000 Personal Assistant (PA).
(13) Over 3,000 Special Assistant (SA).
(14) Almost 200 Senior Special Assistant (SSA)
(15) Over 100 Permanent Commissioners I & II
EMPLOYMENT
(16) Judiciary almost 3,000
(17) Health Management Board 2,000
(17) Teachers Service Commission 15,000
(18) He employed over 200 people in Bauchi Furnitures Company
(19) Almost 1000 in Basepa
(20) Sannan Duk Ma'aikatu na jihar Bauchi, Babu yadda Malam Isa Yuguda bai dauki Sabbin Ma'aikata ba.
(21) Mallam Yuguda ya Gina Ajujuwa Guda 100 a' Sa'adu Zungur. wanda ba wata Makaranta da take da Ajin karatu masu yawa kamar wannan a' fadin jihar Bauchi
(22) Hanya daga Ningi zuwa Burra,
(23) Hanya daga Alkaleri zuwa futuk,
(24) Hanya daga Gumau rishi rahma,
(25) Hanya daga Giade zuwa isawa,
(26) Hanya daga Shafa zuwa Yuguda,
(27) Hanya daga reluwai zuwa Gudum,
(28) hanya daga kasuwar Shanun reluwai zuwa masallacin idi,
(28) Hanya daga kofar Gombe zuwa bayan ganuwa kasuwar Shanu makabarta zuwa tudun Salmanu,
(29) bada tallafin abinci wa makafi da guragu da makafi duk bayan wata
Wannan Kadan ne daga cikin Nasarorin Malam YUGUDA.
Yuguda muna rokon Allah daya sake azurtaka da wani dama kacigaba da gina jihar Bauchi da Al'ummar cikinta dama kasa baki daya.
Wannan Kadan ne daga cikin Nasarorin Malam YUGUDA.
🗣️ Ismail Yakubu Ealer 🙏