Kauran Bauchi Kai Kadai Gaiya

  • Home
  • Kauran Bauchi Kai Kadai Gaiya

Kauran Bauchi Kai Kadai Gaiya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kauran Bauchi Kai Kadai Gaiya, Digital creator, .

16/03/2025
25/04/2024
12/02/2024

█▓▒F░O░L░L░O░W▒▓█
┊┊┊▕▔╲▂▂▂╱▔▏
╭━━╮╭┈╮⠀╭┈╮╭━━╮
╰╰╰┃▏╭╮⠀╭╮▕┃╯╯╯
┈┃⠀┃▏┈┈▅┈┈▕┃⠀┃
┈┃⠀┃▏┈╰┻╯┈▕┃⠀┃
┈┃⠀╰█▓▒░M░E░▒▓█🕋

15TH NORTH EAST JOINT DOMESTIC TRADE FAIR FEBRUARY 2024!Shirye shirye yayi Nisa.Kada kumanta 27/2024 za'a kaddamar da ka...
12/02/2024

15TH NORTH EAST JOINT DOMESTIC TRADE FAIR FEBRUARY 2024!

Shirye shirye yayi Nisa.

Kada kumanta 27/2024 za'a kaddamar da kasuwan BAJA KOLI Wanda ba'a tabayin irin Shiba na shiyar Arewa maso Gabashin Nigeria wanda za'a gudanar a Garin Bauchi a Dan dalin IBB Square.

Gwamnatin Sen. Bala Mohammed (Kauran Bauchi) ta shirya tsab domin ingata wannan kasuwan BAJA KOLI Wanda za'a gudanar da jahohin Bauchi, Gombe Yobe, Mai Duguri,Taraba da Kuma Jahar Adamawa tare da sauran sassan jahohin Nigeria duk zasuzo hajar Bauchi domin tallata hajansu.

Gwamnatin Bauchi ta tanadi masauki in gantance domin gudanar da wannan Kasuwan BAJA KOLI Karkashi Kwamishinan ma'ikatan Kasuwanci da masana'antu na Jahar Bauchi Hon. Mahmood Babamaji Abubakar.

Don haka al'umar Jahar Bauchi ga Azumi ga Sallah Yana zuwa ku tanadi kudadenku domin samun barashin me sauki na kowani irin nau'in Kaya a wannan BAJA KOLI.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kauran Bauchi Kai Kadai Gaiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share