Comrd. Jabir Salihu Galadima

  • Home
  • Comrd. Jabir Salihu Galadima

Comrd. Jabir Salihu Galadima Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Comrd. Jabir Salihu Galadima, Digital creator, .

27/01/2024

Kamfanin man fetur na Nijeriya NNPCL ya sanar da samun ribar Naira tiriliyan 2.5 cikin watanni 16.

26/12/2023

Mutun Uku Ake Zargin Sun Sace Kudin da Zasu iya Yiwa Nigeria Budget Na Kusan Shekara 10

1. Sadiya Umar Farouq Ana Zarginta da Yin Sama da Fadin da Tattalin Arzikin Nigeria Wanda Ake Samun Damar Tallafawa Talakawan Kasa Baki Daya Wanda Yake a Office Dinta Na Humanitarian

2. Emefiele Shi Kuma Ana Zarginsa da Buda Account Na Ajiyar Kudi Kusan 593 Wanda Ake Zarginsa da Satar Kusan Trillions 60 Duk a Lokacin da Yake Bisa Kujerar sa

3. Ahmad idris Accounter General Na Lokacin Mulkin Shugaba Buhari Ana Zarginsa Dayin Dumu Dumu da Dukiyar Kasa inda Ake Zargin Ya Sace Kudin da Zasukai Billions 86

Don Haka Muke Rokon Allah Ya Kara Zama Katanmu Baki Daya.

Malamai kusan 4,000 sun faɗi jarabawar ƙwarewa a NajeriyaƘarin bayani: https://bbc.in/483bN7D
19/12/2023

Malamai kusan 4,000 sun faɗi jarabawar ƙwarewa a Najeriya

Ƙarin bayani: https://bbc.in/483bN7D

14/12/2023

Karin farashin litar Man Fetur, shine mafita ga Najeriya, inji bankin duniya. Me za ku ce, akan wannan batun nasu?

This Weekend in the NPFL…▫️2nd vs 3rd in  .▫️Massive clash between the two most recent NPFL champions in  .
14/12/2023

This Weekend in the NPFL…

▫️2nd vs 3rd in .

▫️Massive clash between the two most recent NPFL champions in .

A Zamanin Wane Shugaban kasa ne Nigeria,Tallakka ke cin Duniyar sa Da Tsinke
14/12/2023

A Zamanin Wane Shugaban kasa ne Nigeria,

Tallakka ke cin Duniyar sa Da Tsinke

Meet Ahmed Musa a Nigerian Professional Football And Philanthropist that play football In Sivasspoor Turkey .Nigerian fa...
14/12/2023

Meet Ahmed Musa a Nigerian Professional Football And Philanthropist that play football In Sivasspoor Turkey .

Nigerian fans Appreciate Super Eagle Captain Ahmed Musa For His Kind of Gesture .

A Man With Golden Heart ,he is doing a Service to Humanity in our dear Nation , he Has a Heart That called a Golden One , a People like Ahmed Musa they are very Rare in our Community , Really Ahmed Musa his Gesture is Touched the life of Many Nigerian .

So Your Wishes And Prayer In comments section You Guys .

Good Morning Everyone .





Yaushe zamuga Haka A Nigerian .Duk Wanda ya Tuna Bara Baiji Dadin Bana Ba.Allah kayimuna mafita Ameen. By comrd. Jabir S...
14/12/2023

Yaushe zamuga Haka A Nigerian .

Duk Wanda ya Tuna Bara Baiji Dadin Bana Ba.
Allah kayimuna mafita Ameen.

By comrd. Jabir Salihu Galadima

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comrd. Jabir Salihu Galadima posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share