Yan matan kano

  • Home
  • Yan matan kano

Yan matan kano Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yan matan kano, Digital creator, .

Maza kuzo muyi zabe Bari muga wadan da s**asan size
16/08/2025

Maza kuzo muyi zabe
Bari muga wadan da s**asan size

GANIMA KO SATA? Anan wasu cincirundon mutane ne s**a yi dirar mikiya kan wata tankar mai da ta dirkice suna ta dibar man...
15/08/2025

GANIMA KO SATA?

Anan wasu cincirundon mutane ne s**a yi dirar mikiya kan wata tankar mai da ta dirkice suna ta dibar man da yake tsiyaya ba tare da tausawa mai dukiyar ba.

Hakan na faruwa ne sakamakon lalacewar hanyar bypass dake Kaduna, wanda hakan dai haifar da faduwar motoci musamman manya.

Shin irin wannan lamarin ganima kenan ko sata, ko kuma ruwan daren lalacewar al'amurar ga mafi akasarin al'ummar mu ne.

Mutanen sun manta da hadarin da hakan ke da shi ne na yiwuwar tashin gobara, kuma sun manta cewa dukiyar wani ce.

Shin ko hakan na kara nuna halin kunci ne ko kuma son zuciya ce?

Daga Mustapha Musa Sarkinfawa

Insha Allahu Sai Ka Yi Shekara Takwas Kana Mulkar Mu, Ra'ayin Jabir Aliyu Lambu
14/08/2025

Insha Allahu Sai Ka Yi Shekara Takwas Kana Mulkar Mu, Ra'ayin Jabir Aliyu Lambu

one minit only
22/01/2024

one minit only

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yan matan kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share