Labaran Duniya

  • Home
  • Labaran Duniya

Labaran Duniya keeping you updated on all you need to know

Da misalin karfe 6:00 na safe, wani rukuni na ‘yan sanda a karkashin jagorancin wani CSP (Chief Superintendent of Police...
07/08/2025

Da misalin karfe 6:00 na safe, wani rukuni na ‘yan sanda a karkashin jagorancin wani CSP (Chief Superintendent of Police) daga sashen sa-ido na Sufeto Janar na ‘Yan Sanda (IGP Monitoring Unit), sun farke kofar dakin da aka tsare dan gwagwarmaya kuma dan jarida Omoyele Sowore a hedikwatar sashen leken asiri na ‘yan sanda (FID) da ke Abuja.

Rahotanni sun bayyana cewa a yayin wannan mamaya, ‘yan sandan sun karya hannun damansa, sannan s**a dauke shi zuwa wani wurin da ba a bayyana ba.

Har zuwa lokacin hada wannan rahoto, ba a san halin da yake ciki ba, Kamar Yadda Shafi sa dan Jaridar Mai Dauke da Omoyele Sowore su bayyana,kuma ba a samu wata sanarwa daga rundunar ‘yan sanda ta Najeriya dangane da wannan lamari ba.

Wannan lamari ya kara dagula lamarin tsare Sowore, wanda kungiyoyin kare hakkin bil’adama da masu lura da harkokin siyasa a duniya ke ganin a matsayin tsare-tsaren siyasa da rashin adalci.

07/08/2025

Wannan shi ake kira da aljannar duniya

07/08/2025

Aba kenan, babban birnin kasuwanci a jahar Abia

07/08/2025

Dan Bello shugaban terere. Shugabanni yana da kyau ku gyara

21/07/2025

Zanga-zanga na cigaba da gudana a gaban majalisar tarayya kan rashin biyan tsofaffin ‘yan sanda hakkokin su.

Soware da su Dan Bello ne ke jagorantar zanga-zangar.

21/07/2025

Tsofaffin jami’an rundunar yan sandan Najeriya sun fara gudanar da zanga-zangar lumana a Abuja da sauran jihohi, domin nuna rashin jin dadinsu kan tsarin fansho da ake amfani dashi a yanzu.

20/07/2025

Toh fa!!! Ga wani da ake cewa yana k**a da Lamine Yamal 🧐

20/07/2025

Shin wazai fada mana dalilin dayasa yake kuka????

19/07/2025

Allah Yayi wa dan Sarki Saudiyya Rasuwa dazu.

19/07/2025

Bakon Naziru Sarkin waka (2)

19/07/2025

Bakon Naziru sarkin waka (1)

👇🏾👇🏾👇🏾???
18/07/2025

👇🏾👇🏾👇🏾???

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labaran Duniya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share