20/10/2025
Filin jirgin sama na Abu Dhabi zai fara karΙar Bitcoin da sauran Cryptocurrencies a matsayin hanyar biyan kuΙi! π
Labarin yau mai girma ne ga masu shaβawar tafiye-tafiye da kuma masu amfani da kuΙin zamani (crypto)! ππΈ
Filin jirgin sama na Abu Dhabi International Airport ya tabbatar da cewa zai fara karΙar Bitcoin (BTC), Ethereum (ETH), da wasu manyan cryptocurrencies domin biyan kuΙin kaya da hidimomi a cikin filin jirgin π¦π«
Wannan mataki ya sanya Abu Dhabi cikin jerin farkon manyan filayen jiragen sama a duniya da s**a rungumi kuΙin zamani a zahiri β daga siyan abinci π har zuwa kaya masu tsada π!
KuΙin crypto suna samun karΙuwa da sauri a koβina. Shin kai ka shirya don tafiya da kuma kashe kuΙinka cikin crypto? π₯