16/05/2025
DOKOKINA GOMA (10) NA TRADING DA SUKE TABBATAR MIN DA NASARA.
Wannan karatu mai tsada ne, kuma nasan zai taimaka wa wasu ' traders. Dukkan wadannan dokoki na koye su ne daga kuskuren da nayi a baya, har na fahimci cewa wannan tsarin shi ne mafi dacewa a gareni.
MY TRADING RULES
1. __Trading daya a Rana idan yayi yawa uku KOda na Sama wani set-up din Zan haquri saina Gama fita a wa'anda nake ciki tukunna
2. __Babu shiga FOMO, indai trading ya wuce set-up dina na haqura kawai bazan shiga ba Zan jira wani set-up din.
3. __Duk Yanda ake magana akan coin indai be bani set-up da nakeso ba bazan shiga ba,
4. __Bazan fita a trade ba har Sai anje TP Ko SL, Amma Zan iya matsar da SL idan na Sama 50% na abinda na nema.
5. __Bazan saka kudi dayawa a coin dayaba rarrabawa zanyi saboda tsaro, sannan zan nema 1:2 1:3 1:5
6. __Bazan shiga trade ba har Sai na Sama retest da confirmation candle a lower timeframe dina
7. __Duk yanda coin ya fitar dani a kasuwa bazan taba sake shiga ba saboda revenge zanyi haquri har saina sake samun wani set-up akanshi, sannan idan coin ya taba SL dina sau biyu a sati, zan haqura dashi sai bayan wani lokaci.
8. __Kowani trade nawa sai saka TP da SL, First TP ina cire 50% second TP 100%
9. __Timeframes
- 4H domin main analysis
- 1H another set-up confirmation
- 15M domin entry confirmation
10. __Bana shiga trade saina tabbatarda set-up mekyau ne inada yaƙini akanshi zaije TP, in SHAA ALLAHU.
Na tabbatarda na danne zuciyana nabi wannan tsari ba tareda na biyewa zuciya na ba in SHAA ALLAHU 🤲🤲🤲
Wannan sune dokoki Dana sakama kaina na rubuta su tuntuni dasu nake amfani a trading kuma akan haka nake, kuma indai na saba sharadi daya ina samun matsala.
Duk Wanda ya amfana yayi sharing saboda wasu su amfana.