
02/11/2024
SAKON TAYA MURNA DA FATAN ALKHAIRI
ASSALAMU'ALAIKUM WARAHMATULLAH
Zanyi anfanin da wannan damar domin taya Murna da fatan Alkhair wa malaminmu, shiugaba Kuma jagoranmu AL-HAFIZ, SHEIKH, GONI ISMA'IL ISAH MUHAMMAD SULEJA bisa kara tabbatar dashi da wayannan kungiyoyin Musabaqan Al'qur'ani Mai girma s**ayi kamar haka:
1. WAZIRIN SOKOTO
a Karkashin jagorancin
Sheikh Dr. Abdlkadir Saleh Kazaure
National Chairman na
NANA ASMA'U BIN FODIYO EDUCATION FOUNDATION
2. NATIONAL CHAIRMAN, GASKIA TV QUR'AN MEMORIZATION COMPETITION
a matsayin kodineta na Jahar Neja
Lallai ka cancanci fiye dahaka
Domin yawancin wayanda s**a Sanka sun sanke ne wajen yiwa Al'qur'ani Mai girma Hidima
Ina addu'a Allah yakarawa rayuwa Albarka yatayaka riko yakuma baka ikon sauke nauyin da aka doramaka Amin
مبارك لكم يا شيخنا
🖊️ Muhammad Umar
State Chairman Media
02/11/2024