OctaPus

OctaPus We are moving with the revolution in Web3 technology.

Aqua Protocol s**ace zuwa yanzu mutane 200k kacal s**ayi minting Nomis NFT, kuma dai munsan cewa samada mutane 3M ne s**...
12/07/2024

Aqua Protocol s**ace zuwa yanzu mutane 200k kacal s**ayi minting Nomis NFT, kuma dai munsan cewa samada mutane 3M ne s**ayi Aqua Protocol mining, gashi yau saura kwanaki 4 a rufe. Hakan na nufin ko 15% na miners basuyi minting Nomis NFT ba.

Kana chikin wayanda basuyi minting ba?
Meya hanaka yin minting Nomis NFT har yanzu?

Kun san meyasa bazamu daina Airdrops da Mining ba komai yawan su? Saboda experience da muke dashi a shekarun da mukayi a...
11/07/2024

Kun san meyasa bazamu daina Airdrops da Mining ba komai yawan su? Saboda experience da muke dashi a shekarun da mukayi a wannan space ɗin.

🟢 Sama da shekara biyu munyi wasu airdrops ɗin har yau shiru basu shiga kasuwa ba ko mun amfane su, sai kuma kaga kayi wani a kwana kaɗan kaga ya shiga kasuwa.

🟢Haka zalika wanda kaci buri dashi zai iya zuwa ya kwafsa maka, wanda ka raina ya baka mamaki. Ka ɗauki misalin su Zksync, Layerzero, Starknet da kuma Notcoin.

Don haka duk abinda ya baiyana mai kyau ne, mu daure mukeyi!!! Ubangiji Allah ya datar damu ya bamu sa'a.

*Before you will consider yourself millionaire$ from Memefi :*Consider this analysis  judging from the TOKENOMIC imageTo...
11/07/2024

*Before you will consider yourself millionaire$ from Memefi :*

Consider this analysis judging from the TOKENOMIC image

Total supply of Memefi coins in circulation = 10 billion.

* Market cap for listing = $200 million .*

_To know the listing price, you will divide the Market caps by the total coins supplied_

*200 000 000 divided by 10 000 000 000 = 0.02*

* # Distribution ratio = 1:1000:*

==> 10 million coins will give you 10k coins

20m = 20k

50m = 50k

*100m coins = 100k coins*

Now multiply your coins value by; $0.02 to know your actual worth during launch.

_*To get 1k dollar, you need 50 million coins which will be converted to 50k coins.*_

*50k X 0.02 = $1 000*

*Listing price was announced on their official telegram channel*

Bybit zasu fara Pre-market ɗin Hamster. 🔥Kenan Hamster zai shiga Exchange ɗin Bybit ranar launch.
08/07/2024

Bybit zasu fara Pre-market ɗin Hamster. 🔥

Kenan Hamster zai shiga Exchange ɗin Bybit ranar launch.

Tuni aka fara Arbitrage da AquaUSD kamar yadda Founder ɗin ta baiyana kuma har an fara samun alkhairi, ta ƙara ta cewa b...
05/07/2024

Tuni aka fara Arbitrage da AquaUSD kamar yadda Founder ɗin ta baiyana kuma har an fara samun alkhairi, ta ƙara ta cewa ba'a ma fara komai ba sai bayan sun ƙara Liquidity sosai.

Tuni kuma Bitget Wallet tayi identifying din AquaUSD a matsayin stable coin na kan TON Blockchain.

Daka ta! Ka karanta, ka fahimci wani abu game da 'Layer one', 'Layer Two' da kuma 'Layer zero'. Bitcoin da Ethereum sune...
05/07/2024

Daka ta! Ka karanta, ka fahimci wani abu game da 'Layer one', 'Layer Two' da kuma 'Layer zero'.

Bitcoin da Ethereum sune projects mafiya girma a tarihin kasuwar Crypto, haka zalika kowanne da akwai dalilai da s**a sa akayisa saboda a magance wata matsala data damu mutane.

Bitcoin:
Babbar matsalar da BTC yake magancewa itace ta matsalar a samar wa da mutane hanyar da zasu ajiye dukiyar su, ko su tura ta ga wani, ko wani waje ba tare da an samu wani ɗan tsakiya ba (kamar bankuna ko gomnati). Ana samun matsalar wahalhalu, iyakance maka abinda kake da iko dashi na dukiyarka, jinkiri, chaji, ko haraji daga bankunan gargajiya da gomnati.

Ethereum: Ethereum tazo a bayan BTC, a irin zubin tsarin da Ethereum take dashi, ana iya amfani da ita wajen yin duk irin waɗancan abubuwan da BTC yake yi, sai dai ba don haka kaɗai akayi Ethereum ba, ba iya manufar da Ethereum suke so su cimma ba, Ethereum an ƙirƙireta ne musamman don a sauƙaƙa wajen amfani ayi amfani da 'Smart contracts' a ƙirƙiri 'Decentralised Application' akan Blockchain ɗin Ethereum.

A takaice dai, Bitcoin shine farkon abinda akayi akan Blockchain, amma ba'a yi shi don a ɗaura wasu 'Applications' ɗin akan ba, shi kawai ya kawo sauƙin transactions ne, yayin da Ethereum kuma tanayin duk abinda Bitcoin takeyi, amma ita ana iya ɗaura abubuwa da yawa akan Blockchain ɗinta. Shiyasa ake samun Coins da yawa dq ake ɗaurawa akan ERC20, amma ka taɓa jin wani Coin akan Bitcoin Blockchain? (Bazamuyi maganar BRC20 ba anan don kar a rikita jama'a).

Bayan zuwan ETH ne fa da wannan technology ɗin aka fara zuwa da Blockchains kala-daban-daban irin su XRP, BNB, Cardano, da sauran su har zuwa yau ɗin nan kowanne da matsalar da yazo yake maganin ta. Waɗannan Blockchains ɗin sune ake kira da LAYER ONE. 1️⃣

LAYER TWO:
Akwai wasu abubuwa guda uku da ake siffanta Blockchain dashi, sune: Decentralization, Security, da kuma Scalability.

Kusan a duk wani Blockchain da muka sani, sai dai ya ɗauki biyu daga waccen siffofin su bar ɗaya,

Aqua sunyi minting ɗin stable coin ɗinsu mai suna AquaUSD kamar yadda zaku gani har ya baiyana akan Dex ɗin Dedust.Ni ya...
05/07/2024

Aqua sunyi minting ɗin stable coin ɗinsu mai suna AquaUSD kamar yadda zaku gani har ya baiyana akan Dex ɗin Dedust.

Ni yanzu fatana suyi minting Aqua coin wanda zasu sallame mu dashi muyi gaba. 🔥🔥🔥

Kasuwa ta rikice kuɗi sun lalace, a gefe guda kuma babu wani Mining da zaiyi launching a wannan yanayin. Idan ana tap, t...
05/07/2024

Kasuwa ta rikice kuɗi sun lalace, a gefe guda kuma babu wani Mining da zaiyi launching a wannan yanayin. Idan ana tap, tap muke haɗawa da Istigfari. Allah ya kawo mana sauƙin al'amarin.

Barka da safiya ❤️✨

Ka duba dakyau me kagani?, sannan ace maka bull run ya qare ka yarda?.Normally irin wannan maganganun suna zuwa sosai a ...
04/07/2024

Ka duba dakyau me kagani?, sannan ace maka bull run ya qare ka yarda?.

Normally irin wannan maganganun suna zuwa sosai a lokacinda mutane s**a fara gajiya da jiran pump, sai a qara musu da " Bull run ya qare" koh " Ba zaizo ba" domin su siyar su bar kasuwan.

Wataran rashin sanin crypto kesa wasu fadin hakan, wataran kuma biyansu ake koh su suke hakan domin su su daman diban coins a araha.

Wannan hoton recently na gani a twitter, amma na dade da fada muku cewa bull run bama ai komaiba tukun.

Shugaban Tron Blockchain, Justin Sun ya bayyana cewa zai sayi Bitcoins din da Gwamnatin 'kasar Jamus zata siyar, Justin ...
04/07/2024

Shugaban Tron Blockchain, Justin Sun ya bayyana cewa zai sayi Bitcoins din da Gwamnatin 'kasar Jamus zata siyar, Justin Sun yace zai saya ne domin ya tsare kasuwar Crypto daga mummunar faduwa.

Idan gwamnatin kasar Jamus ta rasa mai saya toh zata yi dumping din Bitcoins ne a kasuwar, ta siyar ta karbi Dala.

Idan zata siyarwa Justin Sun ne kuma ta wallet zata tura masa tunda ba siyarwa zai yi.
Gwamnatin Germany zata siyar da wasu Bitcoins dinta guda dubu uku (3,000 BTC).

Justin Sun shine ya kirki TRON coin da Tron Blockchain, shine ya jagoranci dora USDT a karon farko akan TRC-20, kuma shugaban TRON DAO, shi yake da HUOBI Exchange a yanzu.

Shi yake da coins din (Just, da Sun, da BTTC, da Wink da TRON).

Asalin dan kasar China ne, shekarun sa 33, an haife shi a shekarar 1990.

JULY TO THE MOON 🚀🚀🚀Mining Da yawa Da Suke Kan TON Blockchain Xa,Ayi Launching dinsu A Watan JULYAllah Yasa Kowa Ya Kasa...
30/06/2024

JULY TO THE MOON 🚀🚀🚀

Mining Da yawa Da Suke Kan TON Blockchain Xa,Ayi Launching dinsu A Watan JULY

Allah Yasa Kowa Ya Kasance Cikin (Eligible) 🙏

♾According to   votes, we have successfully completed the $OEX Token allocation transfer. 🚀The $OEX FairLaunch event wil...
30/06/2024

♾According to votes, we have successfully completed the $OEX Token allocation transfer.
🚀The $OEX FairLaunch event will begin in 14 hours with no whitelist, allowing all addresses to participate fairly using $CORE, $USDT, or $BOAT.
📱Visit fair.openex.network or join through the Launch menu in the to participate.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when OctaPus posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share