A wannan shafin za ka koyi dabarun kasuwanci na zamani, ta yanda zaka zama babban dan kasuwa
28/04/2025
Halaye uku (3) dake korar kwastoma
1. Rashin yin reply a cikin lokaci ko rashin reply gaba daya.
2. Rashin saurare ko karbar korafin customer.
3. Rashin girmama customer.
A posts masu zuwa zanyi bayanin su daya bayan daya
Idan kasan wasu mu hadu a comments section kada a manta like and share
22/08/2024
Muna maraba da zuwan ka a wannan shafi namu me albarka, ka kasance tare damu domin samun ingantattun shawarwari akan kasuwanci zamani na Online ko na zahiri
Be the first to know and let us send you an email when Arewa business academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.