JIBWiS SURU TOWN TV

  • Home
  • JIBWiS SURU TOWN TV

JIBWiS SURU TOWN TV MASJIDIL IMAM MALIK Cikin Tasha SURU, Kebbi State, Nigeria

14/12/2025
😢😢.. SHEIKH BELLO YABO Yace Kowa ya Saye MAKAMI
26/08/2025

😢😢.. SHEIKH BELLO YABO Yace Kowa ya Saye MAKAMI

20/08/2025
18/08/2025
17/08/2025
16/08/2025

Sarkin Wase Ya Yaba Da Shugabancin Sheikh Bala Lau, Sheikh Kabiru Gombe

Mai Martaba Sarkin Wase, Alhaji Muhammad Sambo Haruna, ya jinjina wa shugabancin ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS) bisa rawar gani da suke takawa wajen gina al’umma da kuma ƙarfafa zaman lafiya musamman a Jihar Filato.

Sarkin ya yi wannan yabo ne a ranar Juma’a lokacin da aka gudanar da kaddamar da sabon masallaci a Jos, inda manyan jagororin ƙungiyar tare da dubban mabiya s**a halarta domin shaida wannan gagarumin aiki.

A jawabin nasa, Sarkin ya bayyana cewa shugabancin JIBWIS ƙarƙashin Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau ya kasance abin koyi wajen kishin ƙasa da jagoranci nagari, tare da yaba wa Sheikh Kabiru Haruna Gombe, sakataren ƙungiyar, bisa jajircewa da tsare-tsaren gudanarwa da s**a ƙara ƙarfafa ƙungiyar a matsayin mafi girma cikin ƙungiyoyin Ahlus Sunnah a Najeriya.

“Suna girmama shugabanni, kuma idan akwai bukatan jan hankali, za su kebance da kai, su ja hankalin ka tare da nisiha da ayoyoyi da hadisai cikin girmamawa ba da cin mutunci ba.

“ Saboda haka JIBWIS ta nuna a aikace cewa ƙungiya ce da take taka muhimmiyar rawa wajen zaman lafiya, ɗorewar haɗin kai da ci gaban ƙasa.” inji mai martaban.

Taron ya samu halartar manyan malamai, sarakunan gargajiya da shugabannin al’umma waɗanda duka s**a yaba da wannan masallaci a matsayin alamar haɗin kai da imani a Jihar Filato.

Jibwis Nigeria

16/08/2025

Address

Masjidil IMAM MALIK Cikin Tasha SURU

Telephone

+2348148442921

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when JIBWiS SURU TOWN TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to JIBWiS SURU TOWN TV:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share