Barau Community Development Foundation

Barau Community Development Foundation BARAU COMMUNITY DEVELOPMENT FOUNDATION (BCDF)

Babu wanda yataɓa Hidimtawa Al'umma da gaskiya kamar Dr Barau I. Jibrin Alh. Sh*tu Madaki Kunchi Dan Kuda Kabo Shehu Abd...
13/07/2025

Babu wanda yataɓa Hidimtawa Al'umma da gaskiya kamar Dr Barau I. Jibrin

Alh. Sh*tu Madaki Kunchi Dan Kuda Kabo Shehu Abdullahi Maaji Bello Yahaya Yusif Bys Shuwaki

Koda baka san Barau I. Jibrin ba to kaci moriyar Aikin sa, Jagora na gaskiya yana hidima ba tare da la'akari da banbanci...
12/07/2025

Koda baka san Barau I. Jibrin ba to kaci moriyar Aikin sa, Jagora na gaskiya yana hidima ba tare da la'akari da banbanciba

Gaskiya tana ƙona zuciyar wanda baya santa, Amma tana haskaka zuciyar Wanda ke neman ta, Barau I. Jibrin yana aiki ba Su...
11/07/2025

Gaskiya tana ƙona zuciyar wanda baya santa, Amma tana haskaka zuciyar Wanda ke neman ta, Barau I. Jibrin yana aiki ba Suratu hakan shine abun koyi 👏

 fans
08/07/2025

fans

Barau I. Jibrin Yafi Gwaman Kano Abba Kabir Yusuf Hidimtawa Al'ummar Jihar Kano,

Cewar Matashin Ɗan Gwagwarmaya Abubakar Hassan ( Wakilin Matasa )DG Media Barau Community Development Foundation

Ayau 19/05/2025 Wasu daga Cikin yan Kungiyar Abba kabir Yusif  project promotion advocate under the ministry of informat...
19/05/2025

Ayau 19/05/2025

Wasu daga Cikin yan Kungiyar Abba kabir Yusif project promotion advocate under the ministry of information and internal Affairs, kano

Sundawo Cikin Tafiyar Gidan Barau i jibrin maliya

Sakamakon Rashin cika musu Alkawarirrika da'a kayi Suda magoya bayansu shine s**a yanke shawarar shigowa kungiyar Barau Community Development Foundation saboda kyawawan manufofinta da Kuma kokarin cika alkawarin kungiyar

Sun Nuna Zasu bada Dukkan wata Gudunmawar data dace ta yadda Za'ayi Nasara

Karkashin jagorancin barrister Garzali Ahmad Muwafaq

Abubakar Hassan (Wakilin Matasa) DG Media Barau Community Development Foundation

Kungiyar Real Voters Kenan yayin da ta kawowa kungiyar Barau Community Development Foundation ziyaradomin jaddada goyon ...
18/05/2025

Kungiyar Real Voters Kenan yayin da ta kawowa kungiyar Barau Community Development Foundation ziyara

domin jaddada goyon bayanta, tare da yin mubaya'a ga kungiyar

saboda yadda takewa Al'Umar jihar Kano hidima Karkashin jagorancin deputy Senate president barau I jibrin maliya

Kungiyar Tayi Alkawarin yin Aiki tare da kungiyar BCDF Bisa Gaskiya da Rikon Amana

Abubakar Hassan (Wakilin Matasa) DG Media Barau Community Development Foundation

A yauma Shugaban Ƙungiyar Barau Community Development Foundation  Barrister Garzali Ahmad Muwaffaq Ya Sake Zama Da Deput...
10/05/2025

A yauma Shugaban Ƙungiyar Barau Community Development Foundation Barrister Garzali Ahmad Muwaffaq Ya Sake Zama Da Deputy Senate President Barau I. Jibrin Domin Cigaba da Tattauna Mahimman Batutuwa Akan Yadda Za'a Taimaki Al'umma

Ayau Kenan Inda Shugaban Ƙungiyar Barau Community Development Foundation Barrister Garzali Ahmad Muwaffaq Yagana da Depu...
09/05/2025

Ayau Kenan Inda Shugaban Ƙungiyar Barau Community Development Foundation Barrister Garzali Ahmad Muwaffaq

Yagana da Deputy Senate President Barau I jibrin Maliya, Inda S**a Tattauna Batutuwa Masu Mahimmanci Ciki Harda Yadda za'a Shawo kan Matsalolin Matasa

Daga Ƙarshe Muna Roƙon Allah Subhanahu Wata'ala Yacigaba da Bawa Barau I jibrin Nasara Akoda Yaushe Tare Da Magoya Bayansa Ameeen

Abubakar Hassan (Wakilin Matasa) DG Media Barau Community Development Foundation, 09/05/2025

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barau Community Development Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Barau Community Development Foundation:

Share