
24/08/2025
Wasikun Masu Sauraro:
Ku bayyana mana ra’ayoyin ku domin mu karanto a cikin shirin da za mu kawo maku a gobe.
𝐋𝐚𝐛𝐚𝐫𝐚𝐢 | 𝐒𝐡𝐢𝐫𝐲𝐞-𝐒𝐡𝐢𝐫𝐲𝐞 | 𝐖𝐚𝐬𝐚𝐧𝐧𝐢 | 𝐍𝐢𝐬𝐡𝐚𝐝𝐢 Shirye-shiryen DW suna isa ga masu sauraro da masu kallo miliyan 86 a ko'ina cikin duniya.
53113
Be the first to know and let us send you an email when DW Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
Send a message to DW Hausa:
Want your business to be the top-listed Media Company?
Deutsche Welle, tashar da ke watsa shirye-shiryenta zuwa ƙetare, tana gabatar da labarai da rahotanni ta yanar-gizo da rediyo domin baiyanar da yadda ƙasashen Turai suke kallon al'amura ga masu sauraro a ko'ina cikin duniya. Burinmu shi ne: "Mu ƙarfafa fahimtar yadda Jamus take a matsayin 'yantacciyar ƙasa da tushenta yake tare da al'adun Turai, kuma a matsayinta na ƙasa mai matsakaicin ra'ayi, ta demokradiyya, mai bin dokokin tsarin mulki da shari'a. Shirye-shiryen DW suna isa ga masu sauraro da masu kallo miliyan 86 a ko'ina cikin duniya. Legal notice: http://bit.ly/dwlegalnotice