
15/07/2025
🌟 SAKO ZUWA GA MASOYA ZAKIN MA’AIKI
📆 Talata — 15/07/2025
🕔 Misalin ƙarfe 5:00 na yamma
📢 SABUWAR WAKA TA YABON ANNABI MUHAMMADU (SAW)
Masoya, ku kasance cikin shiri!
Zakin Ma’aiki zai sako sabuwar waka mai taken:
🎵 "Ya Annabi Muhammadu"
Waka ce mai ratsa zukata, mai cike da ƙauna da daraja ga Annabin rahama ﷺ. Kada ku bari a baku labari!
📍 Za a sako ta kai tsaye a shafin: Zakin Ma’aiki Kano
📲 Ku saurara, ku yada, ku more albarka!
🕌 Allahumma salli alaa Muhammadin wa alaa aali Muhammad.
Jamilu Usman Lawan Majalasi by zakin maaiki - Kano Zakin ma aiki kano Zakin MA Aiki RK zakin ma'aiki media