Zinariya

Zinariya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zinariya, Abuja.

30/10/2025

Shin da gaske gwamnan Filato Caleb Mutfwang zai dawo APC?

30/10/2025

GASKIYA UNPLUGGED tare Alhassan Muhammad da Sadis Muhammad

Shigar Jarumar Kannywood Maryam Yahaya ya janyo cece-kuce a kafafen sada zumuntaMe za ku ce game da shigar ta?
27/10/2025

Shigar Jarumar Kannywood Maryam Yahaya ya janyo cece-kuce a kafafen sada zumunta

Me za ku ce game da shigar ta?

15/10/2025

LABARAN DUNIYA DAGA ZINARIYA TV

゚viralシfypシ゚viralシalシ

04/10/2025

Shugaban Ƙasa, Bola Tinubu da Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Nentawe Yilwatda, a hanyar su ta zuwa hedikwatar COCIN da ke Jos a yayin bikin jana’izar mahaifiyar shugaban jam’iyyar APC na ƙasa a Jos.

ZINARIYA TV

27/09/2025

Duk wata mace da tayi aure ko zata iya yin katarin fadawa hannun ɗaya daga cikin Mazajen nan.

゚viralシfypシ゚viralシalシ

YANZU-YANZU: An sami saukar ruwan sama mai ƙarfi kamar da bakin ƙwarya a masallacin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasal...
25/09/2025

YANZU-YANZU: An sami saukar ruwan sama mai ƙarfi kamar da bakin ƙwarya a masallacin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam da ke garin Madina a ƙasar Saudiyya mai tsarki. Allah ya ƙara mana ƙaunar Manzon Allah SAW.

19/09/2025

Dandalin Sha'iran Annabi Muhammad SAW.

゚viralシfypシ゚viralシalシ

17/09/2025

゚viralシfypシ゚viralシalシ

16/09/2025

Al'ummah Anguwaninn Gangare Da Rikos sun koka yarda Gadar tamilladu ke kawo musu tashi hankali.

゚viralシfypシ゚viralシalシ

Address

Abuja

Telephone

+2348032911337

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zinariya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zinariya:

Share