Majalisul ILMI TV

Majalisul ILMI TV KITABU WA SUNNAH

10/12/2025

MUHADARA DAGA SHEIKH SAFWANHAFIZAHULLAH,,,1447""2025

10/12/2025

Walimar tare war SHEIKH IBRAHIM YAKUB DOGON KARFE HAFIZAHULLAH,,,1447""2025

10/11/2025

karatun littafin Umdatul ahakam TARE DA SHEIKH IBRAHIM YAKUB DOGON KARFE unguwar yarbawa jos HAFIZAHULLAH,,,1447""2025

10/11/2025

TAFSEERIN MAKO NA MATA TARE DA SHEIKH IBRAHIM YAKUB DOGON KARFE HAFIZAHULLAH,,,1447""2025

GODIYA DA ADDU'AR ALKHAIRI GA DAN UWA M HASAN DA WADAN DA S**A TEMAKA MASA WAJEN GINAWA SHEIKH IBRAHIM YAKUBU DOGON KARF...
10/10/2025

GODIYA DA ADDU'AR ALKHAIRI GA DAN UWA M HASAN DA WADAN DA S**A TEMAKA MASA WAJEN GINAWA SHEIKH IBRAHIM YAKUBU DOGON KARFE JOS GIDA (WAQAFI IYA RAYUWAR SA) Muna matuqar godiya ga Allah swt, sannan muna godema dan uwa M Hasan da wadan da s**a temaka masa wajen gina ma malamin mu gida (a matsayin WAQAFI) gaskiya bayin Allah sunyi kokari matuqa, kun nunawa sheikh QAUNA SOSAI, Mal Hasan ka can canci JINJINA, kaba da fili ka fara ginawa sannan ka jawo abokan kirki, irin su, Alh Abubakar, Haji Sadiq, ustaz Muhammad, m Abu, da Sauran mutanan unguwar LAMBUN ALHAJI GANGARE baki daya,muna godiya sannan MAJALISUL ILMI WAT'TARBIYYA NA SHEKH IBRAHIM YAKUBU DOGON KARFE DA SAURAN DALIBAN SA suna godiya gare ku da sauran yan'uwa maza da Mata da s**a temaka na cikin gari da kewaye duka Allah ya saka muku da alkhairi, wasu sun ba da SIMINTI, YASHI, QUSA, WAYOYIN WAYARIN, FANTI, MASU GINI, DA MASU FANTI, TEMAKON KUDI DA KAYAN AIKI DUKA. Mun gode ALLAH YA MUKU SAKAMAKO DA ALJANNAH MU DA KU BAKI DAYA AMIN.

Karatun Littafin RIYYADUS SALIHIN Daga Masallacin Jumma'a Na Yandoya Jos Tare Da Sheikh Dr. Abdurrahman Idris Zakariyya ...
10/10/2025

Karatun Littafin RIYYADUS SALIHIN Daga Masallacin Jumma'a Na Yandoya Jos Tare Da Sheikh Dr. Abdurrahman Idris Zakariyya Hafizahullah

This stream is created with

10/10/2025

This stream is created with

10/10/2025

KHUDUBAR JUMA A tare da SHEIKH IBRAHIM YAKUB DOGON KARFE HAFIZAHULLAH,,,1447""2025

10/10/2025

Live streaming of Pre-Khuduba Daga Masallacin Jumma'a Na Yandoya Jos Tare Da Sheikh Mallam Aliyu Mai Katifa Da Alaramma Huzaifa Isma'il Gangare Jos

10/09/2025

Live streaming of Tafsirin Al'qur'ani Maigirma Na Mako Na Maza Daga Maallacin Railway coaster Gangare Jos Tare Da Sheikh Ibrahim Yaqub Dogon Karfe Hafizahullah Da Alaramma Mallam Hamza

Address

Rikkos Jos North
Plateau - Mont-Royal, QC
9000303

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Majalisul ILMI TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share