07/05/2025
Farashin MEC ya tashi zuwa farashin $4 a P2P ɗin su.
Lokacin da muka fara MEC farashin sa $2 ne, amma yanzu a MEC P2P ana saida shi akan $4, suna bayar da kyautar guda ɗaya idan kayi register kayi verification, amma sunayiwa mutun STAKING ɗinsa, a hankali a hankali suke sakarwa mutun a available ɗinsa, wanda mukayi dasu tun last year, su duba nasu ya fara sauka a available, idan suna so su siyar zasu iya siyarwa da ƴan bunburutu.
MEC Sabuwar non-custodial wallet ce, bayan kayi register, anayin KYC da National ID, Ko Passport, ko sauran ID domin samun MEC ID ɗinsu kamar yadda na Worldcoin yake. Wannan ID ɗin nasu idan ka mallake shi akwai fatar zasuyi airdrop babba zuwa gaba.
https://i.mec.me/?c=d3fsvsrv
A yanzu haka suna da Blockchain ɗinsu, sannan suna da coin ɗinsu, idan kayi register zasu baka coin ɗinsu guda ɗaya amma zasuyi maka staking ɗinsa, suke sakar maka a hankali duk wata, sannan nan take zasu tura maka NFT ɗin ME ID ɗinka bayan ka wuce KYC, zai zama kuɗi zuwa gaba In shaa Allahu. Nan kusa ID ɗin nasu zaizo ya zama wani decentralized abu da ake amfani dashi wajen register a website, da sabbabbin fasahar Web3 da zasu zo a gaba ta yadda basai kayi amfani da Email da Password ba. A yanzu kyauta suke bada shi, zuwa gaba zasu iya cewa sai an biya, kamar I'm human.
Ba mining bane ba, kanayin register, sannan kayi KYC, ka amshi ID ɗin naka, shikenan!!!
💎Kayi register ta nan:
https://i.mec.me/?c=d3fsvsrv
💎Sannan saika sauke Application ɗinsu a Playstore kayi login.
💎 Sannan sai kayi KYC da Id ɗinka. Withing hour 1 zuwa hour 24 zasu amsa.
💎Zasu tura maka ID ɗin, sannan su baka referral link bayan ka tsalleke KYC.
Ubangiji Allah ya bamu sa'a.