Nasara Radio 98.5 FM

Nasara Radio 98.5 FM Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nasara Radio 98.5 FM, Broadcasting & media production company, 12C Murtala Muhammad Way, Kano.
(4)

03/08/2025

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusif ke Jagorantar Bikin Dashen Bishiyu a Karamar Hukumar Makoda

03/08/2025

🚨Manoma a faɗin Nigeria na ci gaba da kokawa kan tsadar taki, duk da cewa ana ci gaba da samun sauƙi a ɓangaren kayan masarufi.

🗣️ Hussaina Hassan Baƙo Danbatta

📸 Kamal Ibrahim Hotoro

03/08/2025

🚨Al'ummar arewacin Najeriya na cigaba da bayyana ra'ayin su game da kudin da aka ware domin gyaran filin jirgin sama na jihar Legas wanda ya ninka na jihar Kano.

🗣️Imran Muhammad Khamis

📸 Kamal Ibrahim Hotoro

🚨Sanya hotunan aikin tituna da Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ke yi a matsayin aikin gyaran tituna da Shugab...
03/08/2025

🚨Sanya hotunan aikin tituna da Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ke yi a matsayin aikin gyaran tituna da Shugaban Karamar Hukumar Dala Hon. Suraj Ibrahim Imam ya aiwatar kuskure ne na dan'adam da aka samu wajen tura hotunan aikin. Hon. Suraj Imam na alfahari da ayyukan ci gaba da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ke gudanarwa.

02/08/2025

🚨Hira ta musamman tare da SA na Gwamnan jihar Kano kuma Sarkin Yakin Kwamishinan Yada Labarai Alhajiji Nagoda da SA na Gwamnan jihar Kano kan Wayar da Kan Al'umma Isma'ila Murtala Zawa'i.

Gabatarwa: Abdulmubdi'u Ado Abubakar

02/08/2025

🚨Iyaye mata a Kano sun fara nuna fushinsu bisa yadda fadan daba ya addabi wasu unguwanni tare da haddasa salwantar rayuka.

🗣️ Abdulmubdi'u Ado Abubakar

📸 Kamal Ibrahim Hotoro

🚨"Shugaban kwamitin Dattawa na jamiyyar NNPP na karamar hukumar Ungogo Alh Sammani Muhammad Zango kuma Shugaban Rikunin ...
02/08/2025

🚨"Shugaban kwamitin Dattawa na jamiyyar NNPP na karamar hukumar Ungogo Alh Sammani Muhammad Zango kuma Shugaban Rikunin ALFULK da Sammani General Marchants yana taya jagoran Kwankwasiya na kasa sanata Rabiu Musa kwankwaso murnar bashi Degree girmamawa da jami'ar North Unversity ta bashi."

Signed,
Alh Sammani Muhammad Zango chairman ALFULK da Sammani General Merchants NIG LTD

02/08/2025

🚨Yanzu haka al'ummar unguwar Kofar Mata Kenan yayin wata zanga zangar lumana a sakamakon kisan wasu mutane da kuma jikkata wasu da ake zargin 'yan daba da aikatawa.

📹 Abdulmubdi'u Ado Abubakar

02/08/2025

🚨Hira ta musamman tare da Kwamishinan Ma'aikatar Ruwa ta jihar Kano Hon. Umar Haruna Doguwa

🚨"Sanata Kwankwaso ya fadi gaskiya akan fifita kudancin kasar nan fiye da arewaci. Shine mutum daya wanda yake fadawa gw...
02/08/2025

🚨"Sanata Kwankwaso ya fadi gaskiya akan fifita kudancin kasar nan fiye da arewaci. Shine mutum daya wanda yake fadawa gwamnatin Nijeriya gaskiya."

--Hon Idris Ismaila Abubakar Gwarzo, Shugaban Kungiyar A.c.k Organisation ta jihar Kano

Address

12C Murtala Muhammad Way
Kano
700012

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nasara Radio 98.5 FM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Nasara Radio 98.5 FM:

Share