Nasara Radio 98.5 FM

Nasara Radio 98.5 FM Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de Nasara Radio 98.5 FM, Entreprise de radiodiffusion et de production médiatique, Democratic Republic of the.
(4)

27/07/2025

🚨Sako daga Shugaban Karamar Hukumar Dala Hon. Suraj Ibrahim Imam na taya mai girma jagoran Kwankwasiyya Sanata Dr Rabi'u Musa Kwankwaso murnar samun digirin girmamawa daga Jami'ar Northwest

🚨"Don kawar da barnar shekaru 8 a fannin ilimi gwamnan Kano Eng. Abba Kabir Yusuf ya sahalewa kansiloli gyaran ajujuwa 9...
27/07/2025

🚨"Don kawar da barnar shekaru 8 a fannin ilimi gwamnan Kano Eng. Abba Kabir Yusuf ya sahalewa kansiloli gyaran ajujuwa 968 da ginin bandakai 1,452da kuma gyara-gyaren bohal a kasa da watanni 8 dan dawo da martabar ilimi a fadin jahar Kano."

-- In ji Rt. Hon. Bashir Shehu Achika, Shugaban Kungiyar Kansiloli ta Kano

🚨Shugaban Karamar Hukumar Madobi Hon. Suleiman DanAzumi na taya mai girma jagoran Kwankwasiyya Sanata Dr Rabi'u Musa Kwa...
27/07/2025

🚨Shugaban Karamar Hukumar Madobi Hon. Suleiman DanAzumi na taya mai girma jagoran Kwankwasiyya Sanata Dr Rabi'u Musa Kwankwaso murnar samun digirin girmamawa daga Jami'ar Northwest.

🚨Shugaban Karamar Hukumar Doguwa Hon. Abdurrashid Rilwan na taya mai girma jagoran Kwankwasiyya Sanata Dr Rabi'u Musa Kw...
27/07/2025

🚨Shugaban Karamar Hukumar Doguwa Hon. Abdurrashid Rilwan na taya mai girma jagoran Kwankwasiyya Sanata Dr Rabi'u Musa Kwankwaso murnar samun digirin girmamawa daga Jami'ar Northwest.

🚨Za mu kawo muku tattaunawa ta musamman tareda Comrade Abdulkadir Dantsoho Spikin, dan jam'iyyar NNPP.Shirin na tafe da ...
27/07/2025

🚨Za mu kawo muku tattaunawa ta musamman tareda Comrade Abdulkadir Dantsoho Spikin, dan jam'iyyar NNPP.

Shirin na tafe da karfe 10 na daren wannan Lahadi ta kafar rediyo kan mita 98.5 FM

🚨Shugaban Karamar Hukumar Kiru Hon. Abdullahi Sa'id na taya mai girma jagoran Kwankwasiyya Sanata Dr Rabi'u Musa Kwankwa...
27/07/2025

🚨Shugaban Karamar Hukumar Kiru Hon. Abdullahi Sa'id na taya mai girma jagoran Kwankwasiyya Sanata Dr Rabi'u Musa Kwankwaso murnar samun digirin girmamawa daga Jami'ar Northwest.

🚨A wannan Lahadi, mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya tashi daga birnin tarayya Abuja zuwa birnin Addis Ababa na...
27/07/2025

🚨A wannan Lahadi, mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya tashi daga birnin tarayya Abuja zuwa birnin Addis Ababa na kasar Habasha domin wakiltar Najeriya a taron samar da abinci na majalisar dinkin duniya karo na biyu da aka shirya gudanarwa daga ranar 27 zuwa 29 ga watan Yuli.

🚨Shugaban karamar hukumar Dambatta  Hon Jamilu Abubakar Dambatta ya bayyana cewa zuciyar sa  cike da alhini da ƙunci, ya...
27/07/2025

🚨Shugaban karamar hukumar Dambatta Hon Jamilu Abubakar Dambatta ya bayyana cewa zuciyar sa cike da alhini da ƙunci, yana mika ta’aziyya ta musamman ga iyalan matasan da s**a rigamu gidan gaskiya a wani hatsari a hanyarsu ta dawowa daga Katsina zuwa garinsu Dambatta.

A cewarsa "Wannan rashi babban rashi ne ba ga iyalansu kawai ba, har da mu baki ɗaya a matsayin al’umma. Matasan da s**a rasu ginshikai ne da muke sa ran dogaro da su a gobe. Wannan rana rana ce ta baƙin ciki, rana ce da muka rasa haske a zukatanmu."

"Ina rokon Allah Madaukakin Sarki Ya jikan su, Ya sanya su cikin jinƙansa, Ya ba iyayensu da dangi da al’ummar mu damar jure wannan babban rashin da ba za a iya maye gurbinsa ba."

"A matsayina na shugaban karamar hukuma, ina tabbatar wa da al’umma cewa muna cikin wannan jimami tare, kuma za mu ci gaba da nuna damuwa da goyon baya a duk hanyoyin da ya kamata."

"Allah ya jikan su. Allah ya taimaki iyayensu. Allah ya kare sauran matasan mu."

--Hon. Jamilu Abubakar Dambatta,
Shugaban Karamar Hukumar Dambatta

🚨BABBAN P.A NA DAN MAJALISAR TARAYYA MAI WAKILTAR BICHI ZAHARADDIN KABIR YA GWANGWAJE WADANSU MATASA YAN GWAGWARMAYAR JA...
27/07/2025

🚨BABBAN P.A NA DAN MAJALISAR TARAYYA MAI WAKILTAR BICHI ZAHARADDIN KABIR YA GWANGWAJE WADANSU MATASA YAN GWAGWARMAYAR JAM’IYYAR APC NA BICHI DA JARI....!!!

Wadansu Matasa sun Rabauta da Jarin Dubu Dari-Dari, Yayinda wadansu kuma s**a Rabauta da Jarin Naira Dubu Hamsin-Hamsin...
A jawabin Nasa Zaharaddin P.A Yace ya zakulo Wannan Matasan ne sabida jajircewarsu Wajen Bawa Hon. Abba Bichi Gudummwa da Suke ba dare ba Rana, Yace ya basu Jarin ne Domin Su dogara da kansu ta hanyar fadada kasuwanchinsu. Yayi Alkawarin zakulo irin wannan matasa don cigaba da taimaka Musu da jari Domin Dogaro da kansu a nan gaba.

Wanda S**a Rabauta da Tallafin Jari na #100,000

1. Kabiru Almiri
2. ⁠Aminu Anelka
3. ⁠Nafiu Master B
4. ⁠Ibrahim Nomis G
5. ⁠kwarin Yola
6. ⁠Miko Garba
7. ⁠Gaddafi Shugaba DZ
8. ⁠Isah Promise
9. ⁠Halipha Napson
10. ⁠Bashir Don B
11. Daddy Mai Keke
12. Babba Batta
13. Ado Duwala
14. Abba Faras

Wanda S**a Rabauta da Tallafin #50,000

1. Jibrin Haruna Jibro
2. Umar Mai Rake
3. Abbaliye Producer
4. Hassan Audu ali
5. Kabir Ibrahim Chindo
6. Ali Ado Danbai
7. Mamu Miko
8. Muhammad Yahaya
9. Bashir Kasim
10. Abubakar Habu
11. Engr. Murtala Ahmad
12. Hussain Lawan
13. Halipa Cash Money
14. Ismail Alhassan
15. Murtala ruwa
16. Ado yadi

🚨Shugaban Karamar Hukumar Bichi Hon. Hamza Maifata Bichi na taya mai girma jagoran Kwankwasiyya Sanata Dr Rabi'u Musa Kw...
27/07/2025

🚨Shugaban Karamar Hukumar Bichi Hon. Hamza Maifata Bichi na taya mai girma jagoran Kwankwasiyya Sanata Dr Rabi'u Musa Kwankwaso murnar samun digirin girmamawa daga Jami'ar Northwest

🚨 Shugabar Karamar Hukumar Tudun Wada kuma Shugabar ALGON Hon Sa'adatu Salisu Soja na taya mai girma jagoran Kwankwasiyy...
27/07/2025

🚨 Shugabar Karamar Hukumar Tudun Wada kuma Shugabar ALGON Hon Sa'adatu Salisu Soja na taya mai girma jagoran Kwankwasiyya Dr Rabi'u Musa Kwankwaso murnar samun digirin girmamawa daga Jami'ar Northwest.

Adresse

Democratic Republic Of The

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Nasara Radio 98.5 FM publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Contacter L'entreprise

Envoyer un message à Nasara Radio 98.5 FM:

Partager