
10/10/2025
Harry Kane yana son ya buga wasa har Kakar Wasa biyu a gasar Premier League don ya wuce tarihin Alan Shearer na mafi yawan kwallaye a Premier.
Manchester United na iya zama inda aka fi magana akai don dan wasan a lokacin canja wurin yan wasa na 2026 ko 2027. [Ben Jacobs]