Kasuwancin Zamani. Radio Kano 89.3 FM

Kasuwancin Zamani. Radio Kano 89.3 FM Its a Commercial program that helps companies, SMES, to reach out their potentials customers. Its al

KASUWANCIN ZAMANI PROGRAM WITH AMBASSADOR DR MUKTAR GASHASH
27/11/2021

KASUWANCIN ZAMANI PROGRAM WITH AMBASSADOR DR MUKTAR GASHASH

A LIVE SHOW KASUWANCIN ZAMANI WITH ALHAJI MUJITTAFA MUSALTEX TEXTILES.
28/08/2021

A LIVE SHOW KASUWANCIN ZAMANI WITH ALHAJI MUJITTAFA MUSALTEX TEXTILES.

26/06/2021

SHIRIN KASUWANCIN ZAMANI NA RADIO KANO II, 89.3 ZANGON FM YANA KARBAR BAKUNCIN YAN KASUWA MANYA DA MATSAKAITA DAMA DUK WANI MASANI AKAN HANYOYIN DA ZA A ZAMANANTAR DA KASUWANCIN MU DOMIN ZABURAR DA KANANAN YAN KASUWANNI DAMA MATASA DOMIN RIKO DA KASUWANCI DA KUMA DOREWAR SA DON BUNKASAR TATTALIN ARZUKIN KASAR MU. SHIRIN KUMA NA TALLATA HAJJOJIN KU GA ABOKANAN HULDARKU. NEME MU A LAMBAR WAYA 08062431465, 09039489516 KO TA EMAIL [email protected].

CIKIN SHIRIN KASUWANCIN ZAMANI TARE DA GENERAL MANAGER JIFATU GENERAL ENTERPRISES.
26/03/2021

CIKIN SHIRIN KASUWANCIN ZAMANI TARE DA GENERAL MANAGER JIFATU GENERAL ENTERPRISES.

26/03/2021

A SHIRIN MU NA KASUWANCIN ZAMANI NA YAU JUMAA 26 GA WATAN MARIS, ZAMU TATTAUNA DA MANYAN JAMIAI DAGA KANTIN SAUKI NA JIFATU GEN ENTERPRISES DAKE NAN KANO, DANGANE DA NASARORI, DA IRIN TANADIN DA SUKAYIWA ABOKANAN HULDARSU A WATAN AZUMI DA YAKE GABATOWA DA SHIRIN AIKI TSAWON AWA 24. AIKO DA TAMBAYOYI TA LAMBAR WAYA 08062431465. SHIRIN ZAIZO DA KARFE 4:30 NA YAMMA A TASHA TA BIYU RADIOKANO 89.3FM

12/03/2021
Ko kun shirya zamanantar da kasuwancin Ku ta hanyar sadarwar zamani kamar kirkira da mallakar shafin sadarwa ( Web Page)...
12/03/2021

Ko kun shirya zamanantar da kasuwancin Ku ta hanyar sadarwar zamani kamar kirkira da mallakar shafin sadarwa ( Web Page) Domin samun kusanci da abokanan cinikin Ku? A shirin mu na kasuwancin zamani na yau jumaa 11/3/2021 zamu tattauna da wani matashi Wanda ya kware a koyar da kirkirar shafin sadarwa Web Page. Ku kasance damu kai tsaye a Tasha ta biyu Radio Kano 2FM 89.3 da karfe4:30- 5:00PM. Zaku iya aiko da tambayoyi da s**a danganci kirkira da sarrafa Web Page domin bunkasar kasuwancin Ku ta number waya ko whatssap 08062431365. Ko Ku saurare mu ta www.radiokano.com.ng ko ta hanyar radio garden Radio Kano AM / FM.

Uwa ma ba da mama

22/02/2021
20/01/2021

Send a message to learn more

Adresse

Democratic Republic Of The

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Kasuwancin Zamani. Radio Kano 89.3 FM publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Contacter L'entreprise

Envoyer un message à Kasuwancin Zamani. Radio Kano 89.3 FM:

Partager