
09/06/2025
Alhamdulillah
Ziyara da dalibam makarantar sheikh Isa shongo littahfizl qur'anil kareem sukakawo tare da gaisuwar sallah ga maulanmu sheikh modibbo Isa shongo ( R T A).
Allah yabamu Al,barkacinsu ameen