Appeler Itinéraire Contacter l'entreprise

V.O.M V.O.M Tv Channel is A News casting Platform, News casting, we give Services in a following areas, jungles, Adverts,

Kalma Daya tak kan yan Takarkarun Gomna na jahar Adamawa!
19/09/2026

Kalma Daya tak kan yan Takarkarun Gomna na jahar Adamawa!

A yayin da ake ci gaba da tattaunawa kan tsadar man fetur da tsadar rayuwa, wasu 'yan Najeriya na amfani da kalmar “Tinu...
17/09/2026

A yayin da ake ci gaba da tattaunawa kan tsadar man fetur da tsadar rayuwa, wasu 'yan Najeriya na amfani da kalmar “Tinubu Must Go”.

A matsayinka na ɗan kasa, menene ra'ayinka?

NAFIU BALA GOMBE YA KOKAKamar wata gdan jarida ta ruwaito Nafiu Bala Gombe wanda akayi ta takaddama da shi a kan shugaba...
15/09/2026

NAFIU BALA GOMBE YA KOKA

Kamar wata gdan jarida ta ruwaito
Nafiu Bala Gombe wanda akayi ta takaddama da shi a kan shugabancin jam'iyyar ADC, yace Lauyoyinsa da masu bashi shawarar siyasa sun ci amanarsa, bayan da aka ce sun gabatar da sunayen 'yan takarar jam’iyyar ga hukumar zabe

Nafiu Bala yace a daren karshe da Hukumar zabe ta umarci jam’iyyun siyasa su gabatar da sunayen 'yan takararsu, sun mika nasu, kuma Lauyansa ya tabbatar masa da cewa an karbesu

Sai dai, a cewarsa, cikin dukkan sunayen da s**a gabatar, hukumar zabe na Kasa (INEC) bata saka sunan dan takararsa da ya zaba ko mutum daya ba

Nafiu Bala yace lamarin ya ba shi mamaki, yana mai zargin cewa wadanda ya dogara da su sun ci amanarsa

Congratulations 🎊 Aji 🙌🏼
12/09/2026

Congratulations 🎊 Aji 🙌🏼

Congratulations 🍾 Dauda Mam’s
12/09/2026

Congratulations 🍾 Dauda Mam’s

Congratulations 🎉 To Sen.Ishaku Abbo
12/09/2026

Congratulations 🎉 To Sen.Ishaku Abbo

 # # # SHUGABAN KASAR TANZANIYA TARE DA KISHIYOYINTA GUDA UKUShugaban Jamhuriyar Tanzaniya Ta bayyana tare da kishiyoyin...
11/09/2026

# # # SHUGABAN KASAR TANZANIYA TARE DA KISHIYOYINTA GUDA UKU

Shugaban Jamhuriyar Tanzaniya Ta bayyana tare da kishiyoyinta guda uku a wani yanayi da ya dauki hankalin jama'a.

Hotunan shugaban tare da matan sun yadu a kafafen sada zumunta, inda mutane da dama ke bayyana ra'ayoyinsu kan yadda iyalan s**a kasance tare.

Lamarin ya jawo ce-ce-ku-ce da tattaunawa a tsakanin masu amfani da kafafen sada zumunta, musamman kan al'adun aure da rayuwar shugabannin siyasa.

VOM MUBI

Governor’s Candidate are :1-Sen.Abbo Ishaku: Labour party2- Chief.Mourice vunobolki: PDP3- Sen.Aishatu Binani: NDC4- Tij...
10/09/2026

Governor’s Candidate are :
1-Sen.Abbo Ishaku: Labour party
2- Chief.Mourice vunobolki: PDP
3- Sen.Aishatu Binani: NDC
4- Tijjani Galadima: APC
5- Umar Modibbo: ADC
While for the senate Of Adamawa Northern Zone are:
1- Hon.Dauda Mhd Mam’s: LP
2- Hon. Sanda iya: ADC
3- Rt.Hon.Ahmadu Fintiri : APC
While for Member House of Representatives representing M3 are:
1- Jafar A Magaji: LP
2- Arc.Aji wampana: PDP
3- Engr.Ramatu Bello: APC
4- Hon.Sudi yaya: ADC

WAYE ZABINKA GOVERNOR ADAMAWA STATE A  ZABE MAI ZUWA NA 2027 A yayinda Babban zaben Nigeria 🇳🇬 na 2027 ke kara karatowa ...
09/09/2026

WAYE ZABINKA GOVERNOR ADAMAWA STATE A ZABE MAI ZUWA NA 2027

A yayinda Babban zaben Nigeria 🇳🇬 na 2027 ke kara karatowa inda kasa da wata 4 ya rage shin A’umman Jahar ADAMAWA waye ya Chanachanchi Kuri’arku?????????????

📰 LABARAI Matashin ɗan siyasa, wato Alh. Abdulrahman Haske, ya fice daga jam’iyyar APC domin ya shiga sabuwar jam’iyyar ...
08/09/2026

📰 LABARAI

Matashin ɗan siyasa, wato Alh. Abdulrahman Haske, ya fice daga jam’iyyar APC domin ya shiga sabuwar jam’iyyar APM, inda ake cewa yana shirin tsayawa takarar Gwamnan jihar.

Matakin nasa ya jawo hankalin masu bibiyar harkokin siyasa, musamman yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen siyasar 2027.

A cewar bayanan da aka samu, Alh. Abdulrahman Haske na da burin neman kujerar Gwamna a karkashin jam’iyyar APM, tare da bayyana aniyarsa ta shiga fafutukar siyasa a sabon dandali.

# Mubi — Muryar Jama’a # #

Adresse

Kaduna Street
Democratic Republic Of The
640001

Téléphone

+2348160107151

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque V.O.M publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Contacter L'entreprise

Envoyer un message à V.O.M:

Raccourcis

Partager