Legit updates

Legit updates Welcome to Legit Update News 📰

Follow Legit updates Domin samun labaran yau da kullum
12/10/2023

Follow Legit updates Domin samun labaran yau da kullum

02/10/2023

Kungiyar 'yan kwadago ta janye batun tafiya yajin aiki gobe.

LABARI DA DUMI DUMINSA Yanzu Yanzu Daga gobe biyu ga Oktoba sabon farashin simintin BUA na 3,500 kuÉ—in Buhu zai fara aik...
01/10/2023

LABARI DA DUMI DUMINSA
Yanzu Yanzu

Daga gobe biyu ga Oktoba sabon farashin simintin BUA na 3,500 kuÉ—in Buhu zai fara aiki

Sanata Halliru Dauada Jika ya sake komawa jam’iyyar sa ta APC. Hasashen da aka jima anayi._____________Sanata Halliru Da...
29/09/2023

Sanata Halliru Dauada Jika ya sake komawa jam’iyyar sa ta APC. Hasashen da aka jima anayi.
_____________

Sanata Halliru Dauda Jika dai shine ya wakilci yankin Ganjuwa ta yamma a majalisar jiha inda har ya zama kakakin majalisar daga bisani ya wakilci Ganjuwa/Darazo a majalisar Wakilai ta ƙasa daga
2015 zuwa 2019 ya sake komawa Sanatan Bauchi ta tsakiya daga 2019 zuwa 2023. Sannan ya tsaya takarar neman yiwa jam'iyyar APC takarar Gwamna bai yi nasara ba, inda ya zo na biyu da ƙuri'u 278, daga bisani ya fice daga jam'iyyar APC zuwa Jamiyyar NNPP inda ya yi mata takarar Gwamnan jihar Bauchi a 2023.

Zaɓen Gwamnan na 2023 shine ya bawa Gwamna Sanata Bala Abdulkadir Mohammed kauran Bauchi nasara da ƙuri'u 525,280 sai Ɗan takara na jam'iyyar APC Air Marshal ya zo na biyu da kuri'u 432,272 shi kuma Sanata Halliru Dauda Jika shine yazo na uku da kuri'u
60,496

Yanzu kuma Sanata Halliru Dauda Jika ya sake komawa jam’iyyar sa ta APC.

DA DUMI - DUMI: Shùgaban Kasa Bola Ahmed Tinubù Ya Dawo Gida Najeriya A Cikin Wannan Dare.
29/09/2023

DA DUMI - DUMI: Shùgaban Kasa Bola Ahmed Tinubù Ya Dawo Gida Najeriya A Cikin Wannan Dare.

*Bauchi Speaker Lauds Tribunal Judgement Upholding his Election*Speaker of Bauchi State House of Assembly Rt. Hon. Dr. A...
28/09/2023

*Bauchi Speaker Lauds Tribunal Judgement Upholding his Election*

Speaker of Bauchi State House of Assembly Rt. Hon. Dr. Abubakar Y. Suleiman commended the judgement of the Bauchi State Election Tribunal that upheld his election as Member Representing Ningi Central Constituency.

the election tribunal in its judgement delivered today in bauchi dismissed the case filed by *Arch. Khalid Abdulmalik Ningi* of All Progressives Congress APC challenging the declaration of the speaker as the winner of State Assembly Election for Ningi Central Constituency by the Independent National Electoral commission, for lacking in merit. It also affirmed the victory of the Peoples Democratic Party and its candidate Rt. Hon. dr. Abubakar Y. Suleiman.

The Speaker expresses gratitude to almighty Allah for giving him yet another victory against the opposition. He also commended the tribunal for its verdict which is a testament to the fact that the Judiciary will always uphold Justice without fear or favour, saying this will continue to strengthen democracy not only in bauchi state but the country in general.

Rt. Hon. Dr. Abubakar Y. Suleiman commended his legal team led by Barr. AG Idris and Barr.
Jonathan Adams for their professionalism, dedication and high level of skill and experience which led to the overwhelming victory at the tribunal.

He called on his opponent Arch. Khalid Abdulmalik Ningi whom he described as his brother and ally to once again join hands with him in moving Ningi Central Constituency to greatest height of development and in the development agenda of Governor Bala Abdulkadir Muhammad.

the Speaker once again expresses gratitude to the people of Ningi Central Constituency for reelecting him to serve them for the second term and pledges to redouble his effort in bringing more dividends of democracy to the Constituency.

*signed:*
Abdul Ahmad Burra
Spokesperson to the Speaker, Bauchi State houose of Assembly
28th september, 2023.

28/09/2023

Another Giveaway is coming soon
Stay tuned 💥

Ƙungiyoyin NLC da TUC sun bayyana cewa za su shiga yajin aikin ne daga ranar Talata 3 ga watan Oktoba, yayin wani taron ...
27/09/2023

Ƙungiyoyin NLC da TUC sun bayyana cewa za su shiga yajin aikin ne daga ranar Talata 3 ga watan Oktoba, yayin wani taron manema labarai da s**a kira da yammacin ranar Talata a Abuja.

BBC Hausa

24/09/2023

Barkanku da wannan lokaci

JUST IN 📌📌📌The National Examination Council (NECO) has officially announced that NECO 2023 result will be released on Th...
22/09/2023

JUST IN 📌📌📌
The National Examination Council (NECO) has officially announced that NECO 2023 result will be released on Thursday, 28th September 2023. This date marks when students can expect to access their NECO SSCE results for the 2023 academic year.

You can purchase your Neco Result checking PIN at lower price here
Contact 09078998146

FOLLOW Legit updates for More Legit News

22/09/2023

Zamuyi Giveaway na Bada Kyautan Data Amma Sai Followers Namu sunkai 100, Kuyi invite na friends dinku Domin followers Namu su cika 100 kukuma kusamu Kyautan datanku
Legit updates

Kamar yanda mukayi alkawari munsamu muntura wa wadanda s**aci wannan giveaway din datansu Kuci gaba da bibiyanmu da mana...
21/09/2023

Kamar yanda mukayi alkawari munsamu muntura wa wadanda s**aci wannan giveaway din datansu
Kuci gaba da bibiyanmu da mana like da comment na sharing na posting dinmu akwai babban giveaway nan gaba.
Legit updates pls kuyi invite din friends dinku Domin samun wnn giveaway

Ga yanda zakubi Domin cin wannan Giveaway dinNa farko kayi Follow and like na wannan pageNa biyu Sai kabi process din ji...
21/09/2023

Ga yanda zakubi Domin cin wannan Giveaway din
Na farko kayi Follow and like na wannan page
Na biyu Sai kabi process din jikin hotunan dake kasan
IDAN KA GAMA SAI KATURA MANA LAMBARKA TA INBOX 📥 ZAKA SAMU KYAUTAN DATA

21/09/2023

Zuwa karfe Tara zamu fara tura Data a wadanda s**aci wannan giveaway
Yanzu haka giveaway yanata tapiya
Kayi Follow kuma kamana invite na friends dinka Sai katuramin lambarka ta inbox in Sha Allah qarfe Tara zakaga sako
NOTE:- Akwai adadin mutanenda suna cika zamu kulle giveaway din

21/09/2023

Kuci gaba da like da comment na posting dinmu, duk wanda yasamu yazama Top Fan na wannan page yayi screenshot yatura mana zamu masa kyauta mai kyau.
Yawan like da comment shine zaisa Facebook subaka top fan
Kuci gaba da bibiyar Legit updates

21/09/2023

Hi
It's giveaway time...

21/09/2023

ZAMU SAKE YIN POSTING DIN KATI DA MISALIN KARFE 06:00 NA YAMMA
Legit updates
Invite your friends to get data/Recharge card

Adresse

Democratic Republic Of The

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Legit updates publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager