Jihar Kebbi Ayau

Jihar Kebbi Ayau SAHIHAN LABARAI

NORTH KOREA sent an economic delegation to IRAN.
25/04/2024

NORTH KOREA sent an economic delegation to IRAN.

🚨🇮🇷🇮🇱 IRAN WARNS ISRAEL AT UNITED NATIONS:"If Israel wants to continue its evil operations, it will receive a response d...
14/04/2024

🚨🇮🇷🇮🇱 IRAN WARNS ISRAEL AT UNITED NATIONS:

"If Israel wants to continue its evil operations, it will receive a response dozens of times stronger. We will not hesitate to defend ourselves and reveal a small part of our deterrent power.

We targeted Israeli military sites in the attack and there are no other operations on our agenda. We took minimal punitive measures and avoided targeting economic facilities and infrastructure."

Subhanalillah: Yadda wata mata ta k**a saurayi yana lalata da Zakara turmi tabarya.Source:- Isyaku.com
08/12/2023

Subhanalillah: Yadda wata mata ta k**a saurayi yana lalata da Zakara turmi tabarya.

Source:- Isyaku.com

BA ZAMU LAMUNTA BA: Dole A Kamo Waɗanda S**a Saki Bom Kan Masu Mauludi, Kuma A Hukunta Su - Cewar Shaikh Dahiru Bauchi B...
05/12/2023

BA ZAMU LAMUNTA BA: Dole A Kamo Waɗanda S**a Saki Bom Kan Masu Mauludi, Kuma A Hukunta Su - Cewar Shaikh Dahiru Bauchi

Babban Malamin addinin Musulunci A Najeriya Maulanmu Shaikh Dahiru Usman Bauchi yayi kira na gaggawa ga hukuma kan Kisan masu Mauludi yace gwamnati ta daina wasa ana kashe rayukan mutane yace lallai wannan karon baza su bari ba, dole ne gwamnati ta fito ta k**a duk wani mai hannu a kisan ta gurfanar da shi a yanke masa babba hukunci daidai da abinda ya aikata.

Shehin Malamin cikin wani faifan bidiyo da babban dansa Alhaji Ibrahim ya fitar ya Kara da cewa haka shekarun baya ma jama'arsu sun fito Zikirin Juma'a aka taresu aka yanka su, gashi yanzu ma an jefawa wasu Bom Dan haka baza su bari ba-Inji Shehin Malamin

Daga karshe Shaikh Dahiru Usman Bauchi ya mika ta'aziyarsa zuwa ga iyalai wayenda abun ya shafa, tare da kira ga al'umma da su kwantar da hankalin su Lallai baza'a bari ba za'a dauki kwakkwaran mataki.

Sufi Media Connect

Kotun Koli ta yanke hukunci a ci gaba da amfani da tsoffi da sabbin kuɗi har sai  yadda hali ya yi
29/11/2023

Kotun Koli ta yanke hukunci a ci gaba da amfani da tsoffi da sabbin kuɗi har sai yadda hali ya yi

Rundunar sojoji tare da haɗin guiwar ƴan banga sunyi nasarar kuɓutar mutane shida (6) da akayi garkuwa dasu a ƙaramar hu...
27/11/2023

Rundunar sojoji tare da haɗin guiwar ƴan banga sunyi nasarar kuɓutar mutane shida (6) da akayi garkuwa dasu a ƙaramar hukumar mulki ta Shanga dake Jihar Kebbi:

Daga Sani Twoeffect Yawuri

Nasarar hakan tazo a wani harin da rundunar sojojin da ta ƴan bangan s**a kai ranar juma'a 24/11/2023 a dajin shangan bayan wani rahoto da s**a samu.

Waɗanda aka kuɓutar mutane shida (6) maza k**ar yadda daraktan harkokin tsaro na cabinet office Abdulrahman Usman ya bayyana.

Haka kuma ya bayyana wadanda aka kuɓutar din suna cikin koshin lafiya inda tuni aka haɗasu da iyalansu.

An dai yi nasarar kuɓutar da mutanen ne a dajin Kogon Damisa dake Saminaka a ƙaramar hukumar mulki ta Shanga wanda dajin shine kan iyakar Jihar Kebbi da Jihar Neja.

Muna addu'ar Allah ya kara baiwa jami'an tsaron kasar mu nasara kuma ya bamu zaman lafiya a fadin duniya baki daya

Najeriya Zata Daina Shigo da Man Fetur Daga 2024 ~ NNPCLA wani Gagarumin Nasarar da Najeriya ta samu na samun ‘yancin ci...
24/11/2023

Najeriya Zata Daina Shigo da Man Fetur Daga 2024 ~ NNPCL

A wani Gagarumin Nasarar da Najeriya ta samu na samun ‘yancin cin Gashin kai, Manajan Darakta GMD na Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPC), Mele Kyari, ya yi kakkausar murya ya bayyana cewa shigo da mai zai daina wanzuwa a Najeriya nan da shekarar 2024.

Wannan sanarwar da aka bayyana ta nuna wani muhimmin lokaci mai muhimmanci. A cikin tarihin al'ummar kasar, Wanda ke nuni da cewa an sauya sheka daga dogaro da man fetur Da ake shigowa dashi Daga ƙasar waje zuwa Najeriya

Hannun jarin da kamfanin mai na NNPC zai yi a matatun mai na zamani da ke warwatse a fadin kasar nan, zai kara karfafa samar da mai a cikin gida. Waɗannan ƙananan matatun mai, waɗanda ke da ƙarfin haɗin gwiwa sama da 50,000 bpd, za su taka muhimmiyar rawa wajen tabbatar da ci gaba da samar da man fetur A cike da wajen kasar

Bugu da ƙari Kuma, Matatar Mai ta Dangote, matata mafi girma a nahiyar Afirka, tana gab da kammala aikinta, inda ta ke shirin shigar da ƙarin 650,000 a cikin man kasar. Wanda aka shirya zai fara aiki a shekarar 2024, Zai zama mai kawo sauyi ga yanayin man Najeriya.

KBC News

Mai Girma DSP Sen. Barau I Jibin Maliya CON Yabiwa Mara Lafiyar Nan Dan karamar Hukumar Kunchi Kundin Aiki da za,a yimas...
23/11/2023

Mai Girma DSP Sen. Barau I Jibin Maliya CON Yabiwa Mara Lafiyar Nan Dan karamar Hukumar Kunchi Kundin Aiki da za,a yimasa a asibiti
Ayau 23/11/2023

An k**a yaro dan shekara 16 bayan ya yi wa kananan yara mata 2 yan shekara 6, 5 fyade a Badariya jihar Kebbi.
22/11/2023

An k**a yaro dan shekara 16 bayan ya yi wa kananan yara mata 2 yan shekara 6, 5 fyade a Badariya jihar Kebbi.

Dandazon magoya bayan Gwamnan jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf kenan lokacin da ya kai ziyara kasuwar Kantin Kwari a yau...
21/11/2023

Dandazon magoya bayan Gwamnan jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf kenan lokacin da ya kai ziyara kasuwar Kantin Kwari a yau.

📷Salisu Mohammed kosawa.

Adresse

Democratic Republic Of The

Téléphone

+2348161236022

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Jihar Kebbi Ayau publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Contacter L'entreprise

Envoyer un message à Jihar Kebbi Ayau:

Partager