Al-huda Academy Takum Taraba state

Al-huda Academy Takum Taraba state To announce the issues of my school
(1)

29/06/2025
20/06/2025

SANARWA SANARWA SANARWA!!!

Muna bawa iyayen yara haƙuri game da sanarwa da mukayi na cewa zamu gudanar da musabaƙar Alqur'ani mai girma domin ƙarfafawa yaranmu gwaiwa gurin lizimtar karatun Alqur'ani da kuma haddace shi a ranar Assabar, wato gobe.

Yan zu mun ɗaga sai ranar juma'ah zamu fara zuwa litini (Monday) sak**akon mun sami labarin wasu makarantu zasu gudanar da nasu musabaƙar a wannan sati, ƙarin bayani kuma akwai tsari da mukayi da wasu iyayen yara na bada gudunmuwa wanda wasu da yawa cikin iyayen basu bayar ba, muna fatan wannan jinkirin zai zamo mana Alƙhairi mai yawa.

Muna roƙon Allah ya bada ikon bada wannan gudunmuwa domin gudanar da ita acikin gaggarumin nasara.

Director:

Ustaz Muhammad sani
Abu muneebah
Attarabawie
Attakumie
Almalawie

07035505450
08024259664

Account:
7035505450
Opay Account.

15/06/2025

Sanarwa!
Sanarwa!!
Sanarwa!!!

Muna sanar da iyayen yaran mu na wannan makaranta ɓangaren Tahfeez na Alqur'ani cewa muna ƙoƙarin gabatar da musabaƙa a tsakanin yaran mu domin mu shajja'a su gurin haddar Alqur'ani, a sak**akon zama da mukayi da iyayen yara an amince iyayen yara zasu ɗauki nauyin gudanar da wannan musabaƙa, don haka muna kira da su zo makarantar su bada nasu gudunmuwar nan zuwa juma'ah mai zuwa.

Allah muke roƙo ya bada ikon bayarwa.

03/06/2025

A yau ne in sha Allah wannan makaranta mai tarin Albarka mai suna a sama za ta tafi hutun Babbar sallah da misalin ƙarfe uku na yanma.
Allah yasa ɗalibanmu aci sallah lafiya kuma Adawa lafi.
Amiin thumma Amiin.

02/06/2025

الإعلان الهام للطلبة الأكاديمية هدى تاكم ولاية ترابا
الإعلان عن أهمية الحضور في الأكاديمية.
تُعلن الأكاديمية أن على كل طالب أن يكون حاضرا في فناء المدرسة مع بقية الطلبة، وأنه لا يُسمح بالغياب دون عذر مقبول.
تشدد على الطلبة أهمية الالتزام بالحضور والانضباط في الدراسة، وعدم البكاء أو الشكوى إذا تعرضوا لعقوبات بسبب الغياب.
طاعة وعذر- مقبولا- خير من غياب يتبعه ضرب.

أستاذ محمد الثاني
ابو منيبة
التربوي
التاكمي
الملوي

02/06/2025

Aslm

07/01/2025

AL-HUDA ACADEMY UNGUWAR ABUJA ROGO WARD TAKUM TARABA STATE .

SANARWA!
SANARWA!!
SANARWA!!!

Muna sanarda iyayen yaran wannan makaranta cewa an dawo hutu domin ci gaba da karatu na zango na biyu wato:(second tarme calendar) of 2024/20025 , muna fatan zuwan yara akan lokaci k**ar yadda muka saba, Allah ya bawa yaranmu ilmi mai albarka baki ɗaya.

Sanarwa daga management na wannan makaranta mai albarka.
Sign: by Director, Muhammad sani Abubakar
Abu muneebah.

07035505450
08024259664

07/01/2025

SANARWA
SANARWA
SANARWA

Wannan makaranta tana sanar daku cewa an koma bakin aiki Bayan hutu da aka gabatar.

Allah yasa mun koma cikin sa'a

13/12/2024

Na sanar iyayen yara, yau da yardar Allah zamu bawa yara hutu na Wannan Zango (First time examination 2024)

Lokacin ɗaukan yara:

11: AM

Muna roƙon Allah ya bamu nasara, yasa ayi hutu lafiya kuma a dawo lafiya.

02/12/2024

Muna sanar muku iyayen yara cewa anfara jarabawa (Exams) duk wanda bai biya kuɗin makaranta ba ko kuɗin Exams ba shi ba Exams , wannan itace ƙa'idarmu, Allah ya bamu ikon biya.

Tarjamah:Imamu Aliyyu bn Abi ɗalib (yana cewa) : Kabar sirrin ka a gurin mutane biyu ( wa kan ka، da Ubangijin ka)  kuma...
22/11/2024

Tarjamah:

Imamu Aliyyu bn Abi ɗalib (yana cewa) : Kabar sirrin ka a gurin mutane biyu ( wa kan ka، da Ubangijin ka) kuma kayi kwaɗiyi acikin duniya a kan yardar mutane biyu ( mahaifiyarka da mahaifinka) kuma ka nemi taimakon (Allah ) da Ababa biyu (( Hakuri da sallah)) kuma kada kaji tsoron Ababa biyu (( Arziƙi da mutuwa) domin suna hanun Allah ne mai rahma,, -shi yake da ikon su.

Ababa biyu kada ka ambace su ga kowa ((kyautatawar ka ga mutane da kuma cutar wa da wasu ke maka ))

Ababa biyu kuma kada ka manta dasu har abada(( Allanka da kuma gidan lahira))

Allah yasa mu dace

muneebah Attarabawie

08/09/2024

SANARWAR
SANARWAR
SANARWAR

Muna ƙara sanar da iyayen yara masu bukatar shigar da yaransu a wannan makaranta tamu mai albarka, cewa gobe in Allah yasa muna raye da yardar Allah (9/9/2024/205) , zamu koma bakin aiki na karantar wa , kuma muna ɗiban sababbin ɗalibai (yara,) k**a daga: Nursery1-3 primary 1-5 zuwa secondary school, JSS 1-3 zuwa : SS 1 -2

wan nan sune buƙata mu ga masu shigar da yaransu, muna bada ƙarfi sosai game da littafin Allah (Alqur'ani) da kuma sauran fannoni da tarbiyya da ta dace da musulunci, da kuma fannonin ilmin zamani.

Wannan makaranta tayi fice gurin tsayawa tsakani da Allah domin cusawa yaran mu don karatu da kuma aiki da shi, don haka kada ka yarda abaka larlbari ko abaki labari.

Domin samun mu a tuntuɓi wannan lambar k**ar haka:

07035505450
08024259664
98057656428
Ko wani da ka san cewa Malami ne ko malama ce a wannan makaranta.
Allah muke roƙo ya taimake mu har kullum
Sanarwa daga daraktan makarantar (Ustaz Muhammad sani Abubakar (Abu muneebah)

Adresse

Democratic Republic Of The

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Al-huda Academy Takum Taraba state publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager