ROtv24 Hausa

ROtv24 Hausa News, Interviews, Promotions and Advertisement.

15/07/2025

Yanzu haka an kammala jana'izar Buhari a Daura

15/07/2025

Gawar Buhari ta baro Landan
tana hanyar isowa Najeriya

14/07/2025

Gwamnan Katsina, Dikko Radda, ya bayayna cewa sai a gobe Talata ne za a yi jana'izar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari

13/07/2025

Tinubu ya umurci Kashim Shettima ya tafi London don taho da gawar tsohon shugaban kasa Buhari zuwa Nijeriya

DA DUMI-DUMI: Allah Ya yiwa tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari rasuwa.
13/07/2025

DA DUMI-DUMI: Allah Ya yiwa tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari rasuwa.

13/07/2025

Na bankado manyan kura-kurai tattare da hadakarsu El-Rufai da Atiku, ba ruwana da ADC - Manjo Hamza Almustapha

12/07/2025

Natasha ta sake shan alwashin komawa majalisar dattawa a ranar Talata

12/07/2025

Mintuna kadan da aka tsare shi a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano, an sallami Dan Bello ba tare da bata lokaci ba.

12/07/2025

An yanke wa ɗan Najeriya hukuncin ɗaurin shekaru 11 a Amurka kan damfara da ta kai dala miliyan 1.3

12/07/2025

Wasu da ake zargin jami’an tsaro ne sun cafke Bello Galadanci wanda aka fi sani da Dan Bello, a filin jirgin saman Aminu Kano

10/07/2025

Ana daf da cire tallafin wutar lantarki a Najeriya - Ministan Wutar lantarki na Najeriya

10/07/2025

Ganduje ya k**a aiki a muƙamin shi na FAAN makwanni kadan bayan murabus a shugabancin APC

Address

Abuja
90300

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ROtv24 Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share