UMMUL QURAA TV

UMMUL QURAA TV f. Bayanin Tasharka (Ummul Quraa TV Profile – Hausa):*

*Ummul Quraa TV* tashar Musulunci ce da ke ba da ilimi mai tsafta bisa Al-Qur’ani da Sunnah.

Manufarmu ita ce yada ilimi cikin hikima da natsuwa, don gina al’umma mai fahimta da tsoron Allah dealer of all kinds of kitchen wares

Please: ba Maganar wasa ba: a samu wasu suje su danni ƙirjin Malam Baffa Hotoro game da Maganar Malam Abdullahi Uwais. N...
20/10/2025

Please: ba Maganar wasa ba: a samu wasu suje su danni ƙirjin Malam Baffa Hotoro game da Maganar Malam Abdullahi Uwais. Na sani tsaf sai Malam Baffa Ya shafa kan Malam.

To ai haƙuri bata kai haka ba. A bari Sai in Ya Matsa dole ai Muƙabalar: anan kam wajibi a saki Linzamin Matasan nan su baza capacity-n da s**a saba.
______________________

20~Oct~2025.

MAZAN JIYA Allah Yayi Musu Rahama
20/10/2025

MAZAN JIYA
Allah Yayi Musu Rahama

19/10/2025

MARTANIN
Sheikh Mustapha Muhammad Sokoto
Akan Masu 'Yan Bidi'a

DA DUMi-DUMi II 🔥 Babban Abunda Yake Damun Yan Dariqu Shine, Suna Da'awar Son Annabi Amma Kuma Sunyi Bankwana Da Karanta...
19/10/2025

DA DUMi-DUMi II 🔥
Babban Abunda Yake Damun Yan Dariqu Shine, Suna Da'awar Son Annabi Amma Kuma Sunyi Bankwana Da Karantarwar Shi, Idan Kayi Magana Cewa A Tsaya Akan Karantawar Annabi Se S**e Maka Bakason Annabi

~Sheikh Muhammad Bin Uthman

"Koda kana kan gaskiya kada rantsuwa ta zamo Dabi'ar ka.Amma rantsuwa akan karya siffa ce daga siffofin manyan kafiran f...
14/08/2025

"Koda kana kan gaskiya kada rantsuwa ta zamo Dabi'ar ka.
Amma rantsuwa akan karya siffa ce daga siffofin manyan kafiran farko. Irinsu ( Alwalidu bin mugira) Amma wasu sun maida wannan ba'a bakin komai ba"

"Ya ku yan uwa musulmi, duniya kamar mafarki ce yau kana dariya, gobe kana kuka. Kada ka bari duniyar ta ruɗe ka, ka man...
14/08/2025

"Ya ku yan uwa musulmi, duniya kamar mafarki ce yau kana dariya, gobe kana kuka. Kada ka bari duniyar ta ruɗe ka, ka manta da Mahaliccinka. Ka tuna, mutuwa ba ta da lokaci. Ka rike sallah, ka yi hakuri da rayuwa, ka guji zalunci da hassada. Ka zauna lafiya da mutane, domin wata rana babu kai, amma ana tunawa da kai ko da alheri, ko da sharri. Ka zabi abin da zai baka lada a lahira, ba abin da zai baka dariya kawai a duniya." Allah yasa muyi karshe mai kyau 🤲🤲.
*UMMUL QURAA TV*
*WhatsApp link @*
https://chat.whatsapp.com/CgFWMsYOyPLKAxly1vcGrv

KUNCE KUNA ROƘON ALLAH AMMAH BAYA AMSA MUKU, EH SABODA KUNA DA CUTUKA GUDA GOMA(10)NE.Cuta ta Farko; disease number 1.(1...
12/08/2025

KUNCE KUNA ROƘON ALLAH AMMAH BAYA AMSA MUKU, EH SABODA KUNA DA CUTUKA GUDA GOMA(10)NE.

Cuta ta Farko; disease number 1.

(1)Kunce kun san Allah amma bakwa bashi hakkinSa.

(2)Kunce kunason Manzon Allah amma bakwa bin sunnar shi.

(3)Kuna karatun Qur'ani amma bashine tsarin mulkinku ba.

(4)Kunce sheɗan makiyinku ne amma kuna biye mashi.

(5)Kunsan Mutuwa gaskiya ne amma baku shirya mataba.

(6)Kunsan Aljana gaskiya ce amma bakwa nemanta da gaske.

(7)Kunsan Jahannamah gaskiya ce amma bakwa Guje mata.

(8)Kunacin Arzikin Allah kuna masa butulci bakwa gode masa.

(9)Sai ku tsaya kunayi da mutane kuna shagala da aibin mutane kumance da aibin kanku.

(10)Kullum kuna binne mamata,kullum kuna kai gawa kabari,
ammah bakwa Wa'aztuwa.

Allah yasa mudace🤲.

Shaykh Muhammad Bin Uthman

*بسم الله الرحمن الرحيم*والعلمُ نورٌ يضيءُ دروبَ السالكين،  ورحمةٌ يُورَثُ بها الفضلُ في الدنيا والآخرة.  يرفعِ اللهُ ال...
06/08/2025

*بسم الله الرحمن الرحيم*

والعلمُ نورٌ يضيءُ دروبَ السالكين،
ورحمةٌ يُورَثُ بها الفضلُ في الدنيا والآخرة.
يرفعِ اللهُ الذين آمنوا منكم والذين أوتوا العلمَ درجات،
فلا يستوي الأعمى والبصير، ولا الظلماتُ ولا النور.

يا طالبَ العلم، امضِ في طريقك ولو طال السفر،
واحملْ الكتابَ سلاحًا، والصبرَ زادًا، والتقوى رفيقًا.
فمن جدَّ وجد، ومن سهرَ نال، ومن صدقَ مع الله فاز.

واذكرْ أن العلمَ لا يُنالُ براحةِ الجسد،
وأن من أرادَ الرفعةَ، فليلزم أبواب العلماء،
ويتواضع في طلبه، فإن التواضعَ زينةُ العارفين.

ذلك فضلُ الله يؤتيه من يشاء، والله ذو الفضل العظيم.

"Shaykhana Muhammad bin Uthman, Allah ya ƙara masa lafiya da tsawon rai cikin alkhairi. Malami ne mai ilimi, ladabi da t...
05/08/2025

"Shaykhana Muhammad bin Uthman, Allah ya ƙara masa lafiya da tsawon rai cikin alkhairi. Malami ne mai ilimi, ladabi da tsoron Allah. Muna godiya ga Allah da Ya h**e mana irinsa a cikin al'umma. Allah ya kare shi daga sharri, ya ƙara masa fahimta da nutsuwa, ya saka masa da aljanna Firdausi. Amin."🤲🤲

04/08/2025

Abubuwa 5 Suna kyau Ga Kowa Amma Sunfi kyau Ga Mutum Biyar!

1-Na farko kunya tana kyau Ga Kowa Amma tafi kyau Ga Ya Mace

2-Na biyu Tuba Daga Zunubi Yana da kyau Ga Kowa Amma yafi kyau Ga Matashi

3-na Uku3 kyau ta ko Bada Gudummawa Tana kyau Ga Kowa Amma tafi kyau Ga Talakka Maras Shi

4-Na Hudu Afuwa Tana Kyau Ga Kowa Amma tafi kyau Ga Wanda yake da iko

5-Na Biyar Hakuri Yana da kyau Ga Kowa Amma yafi kyau Ga Wanda Abubuwan Shawa S**a Tunkaro Shi

Sheykh Muhammad bin uthman Hafizahullah

Address

Islamic Mission City
Cairo

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when UMMUL QURAA TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to UMMUL QURAA TV:

Share