27/11/2025
Jagoran ɗarikar Tijjaniyya a Najeriya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya rasu ne da asubahin ranar Alhamis.
Majiyoyi daga iyalansa sun tabbatar wa BBC cewa malamin ya rasu ne a wani asibiti da ke jihar Bauchi.