Asama'u Muhammad

Asama'u Muhammad This is Betty's Official Backup page......I post travel related contents. Dm for adverts

πŸ‘‰ ku bamu Talla mu saka a duniya ku sami ciniki da riba mai yawa da albarka
27/09/2026

πŸ‘‰ ku bamu Talla mu saka a duniya ku sami ciniki da riba mai yawa da albarka

πŸ‘‰ a ganin ku wane suna ne wannan❓❓
15/09/2026

πŸ‘‰ a ganin ku wane suna ne wannan❓❓

πŸ‘‰ ku fada mana sunan wannan sarauniyar ☘️🌡
15/09/2026

πŸ‘‰ ku fada mana sunan wannan sarauniyar ☘️🌡

πŸ‘‰ Page for sale
14/09/2026

πŸ‘‰ Page for sale

πŸ‘‰ Duk masoyin Annabi Muhammad yace Amin
13/09/2026

πŸ‘‰ Duk masoyin Annabi Muhammad yace Amin

πŸ‘‰ Kuyi maza ku hanzarta Zuwa Play store domin sauke App din Madigawa data sub ku more data mai sauki  πŸ‘‰ 1GB 300
12/09/2026

πŸ‘‰ Kuyi maza ku hanzarta Zuwa Play store domin sauke App din Madigawa data sub ku more data mai sauki
πŸ‘‰ 1GB 300

12/09/2026

😭 TSAUTSAYI KO GANGANCI 🀣

πŸ‘‰ Wani matashi ya dauki matakin ban mamaki inda ya hada kai da abokansa s**a ruguza gidansa. Wannan mataki ya biyo bayan zargin da yake yi wa iyayensa na cewa su ne silar wargajewar shirinsa na aure da kuma rabuwarsa da budurwar da yake so.

πŸ”₯ Wace shawara kake jin za a iya ba wa irin wannan matashin don ya rage radadin abin da ya faru ba tare da ya yi barna ba?⁉️

12/09/2026

me zaku ce β“β“β“πŸ˜˜

πŸ‘‰ YANZU YANZU πŸ‘‰ Wani matashi ya ziyarci makabarta domin nunawa kabarin Mahaifiyar sa irin Farin cikin da taso gani a lok...
12/09/2026

πŸ‘‰ YANZU YANZU πŸ‘‰ Wani matashi ya ziyarci makabarta domin nunawa kabarin Mahaifiyar sa irin Farin cikin da taso gani a lokacin da take a raye,
Ya dora takardar sa daya samu bayan ya kammala karatun sa na digiri πŸ’•

πŸ‘‰ Ya Allah ka jikan iyayen mu da s**a rasu.

Address

Kano
Derby
700001 Β©KANOSTATEPOSTALCODE-ZIPCODE SOURCE:HTTPS://WWW.ZIPCODE.COM.NG/2019/04/K

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Asama'u Muhammad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share