08/07/2025
Liman Usman is blind actor - in our Hausa-language radio drama, he plays a sighted teacher.
“Playing a character of somebody that can see, whereas in the real sense I cannot see, is a morale booster for me.”
Madubi (Mirror), set in northern Nigeria, tackles the stigma and discrimination faced by people with disabilities.
Our project with Sightsavers features a fully diverse team throughout the production process - and relatable storylines that reflect the reality of disability inclusion in everyday life.
Learn more here:📱 https://bbc.in/4kvhuk9
Read our post in Hausa 👇
Liman Usman mai naƙasar gani ne — amma a wasan kwaikwayon rediyonmu na Hausa, ya fito a matsayin malami mai gani!
“Fitowa da na yi a wasan kwaikwayo a matsayin mai gani, duk da cewa ni mai naƙasar gani ne, ya karfafa min guiwa sosai"
Madubi, wasan kwaikwayo ne da aka shirya a arewacin Najeriya, inda yake taɓo batun wariya da ƙyamar da mutane masu naƙasa suke fuskanta.
Wannan aikin da muka yi da Sightsavers, tawagar ta ƙunshi ɓangarorin mutane daban-daban — daga masu tsara labari har zuwa ‘yan wasan kwaikwayo, da kuma labaran da ke nuna yadda ake damawa da masu naƙasa a harkokin yau da kullum.
Sightsavers BBC Media Action Naija BBC Media Action Arewa