Fashin Baki Live

Fashin Baki Live Tsokaci kan al'amuran gida da ketare na yau da kullum.
(1)

08/12/2024

Fashin Baki (8-12-24): Kudirin Harajin Tinubu da Yarjejeniya da Faransa da Zaben Ghana

01/12/2024

Fashin Baki (1-12-2024): Kudirin Harajin Shugaba Tinubu

17/11/2024

Fashin Baki (17-11-24): Rigiyar Man Kolmani da Wutar Mambila da Cin Zarafin Hamdiyya Sidi

10/11/2024

Fashin Baki (10-11-24): Su Wanene Lakurawa da Rikicin Siyasar Kano da Nasarar Trump

03/11/2024

Fashin Baki (3-11-24): Zaluntar Masu Zanga-Zanga da Tasirin Munufofin Tinubu ga Arewa

27/10/2024

Fashin Baki (27-10-24): Rashin Wuta a Arewa; Zaben Kano; Kalaman Bankin Duniya

20/10/2024

Fashin Baki (20-10-24) a kan Hadarin Tanka a Jigawa da Zaben Kaduna

13/10/2024

Fashin Baki (13-10-24) a kan Tattalin Arziki da Zamantakewa a Arewa

06/10/2024

Fashin Baki (6-10-24) a kan Matsin Rayuwa da Hadarin Jiragen Ruwa da Ricikin Siyasar Ribas

29/09/2024

Fashin Bakin (29-9-24): Sakin Seaman Abbas da Tafiyar Matasa da Hare-haren Israila

15/09/2024

Maudu'an Fashin Baki Na wannan Makon;

1. Batun Aisha Haruna, Matar Seaman Abbas Haruna
2. ⁠Kashe Halilu Sububu da Yaƙi da Rashin Tsaro a Arewa
3. ⁠Ambaliya da Ƙuncin Rayuwa a Arewa

08/09/2024

1/ Hira da masu kariya a kan korafin Maradin Daura a kan NDA.
2/ Karuwar rashin tsaro a arewa.
3/ Karin kudin mai da tsadar rayuwa.
4/ Ambaliyar ruwa da rashe-rashen rayuka.

Address

Cowley Mill Road
London
UB82QB

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fashin Baki Live posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Fashin Baki Live:

Share