Ghanian Hausa Comedian

Ghanian Hausa Comedian Mun kirkiri wannan page ne don nishadantarwa da fadakarwa da kuma kulla alaka tsakanin hausawan dunia

Ranar Hausa: Marigayi Sheik Abubakar Mahmud Gumi, shine mutum na farko daya fara fassara Alqur'ani da arba'una Hadisi zu...
26/08/2023

Ranar Hausa: Marigayi Sheik Abubakar Mahmud Gumi, shine mutum na farko daya fara fassara Alqur'ani da arba'una Hadisi zuwa harshen Hausa a faɗin duniya.”

16/08/2023

Everyone

13/08/2023

Everyone

Ku gane wannan:1. Ba Nigeria ce zata yaki Nijar ba. Ecowas ce zata yaki sojoji da s**a yi juyin mulki bisa zalunci.2. Ba...
10/08/2023

Ku gane wannan:

1. Ba Nigeria ce zata yaki Nijar ba. Ecowas ce zata yaki sojoji da s**a yi juyin mulki bisa zalunci.

2. Ba sojojin Nigeria bane kawai zasu fafata, sojoji ne daga kasashe 15.

2. Ba Tinubu bane zai yaki Nijar, ko Hausa/Fulani, ko musulmi, shi shugban Ecowas ne kawai, wanda yana acting ne akan abunda shuwagabannin kasashe 15 na Ecowas s**a zartar.

3. Yakin nan a Niamay ne kawai za'a yi shi ba duk fadin Nijar ba, kuma za'a tabbatar da kare rayuwar talakawa fararen hula.

Daga - Auwal H Aliyu
Everyone

it was already known that Ronaldo and Sadio Mane would cook up something special in Saudi Arabia, starting their journey...
10/08/2023

it was already known that Ronaldo and Sadio Mane would cook up something special in Saudi Arabia, starting their journey with the Arab Cup final. It feels good to see these two together. ❤️
Everyone

09/08/2023
09/08/2023

Everyone

06/08/2023

Zaman lfy yafi zama Dan sarki

30/07/2023

Laifin fatie washa ne

30/07/2023

Ubangiji Allah ya kawo mana mafita

30/07/2023

Subhanallah halin da hausawanmu suke ciki a jihar imo state dan Allah ayi share saboda sako yakai inda akeso

On set
28/07/2023

On set

Check out Ahanian Hausa Comedian's video.

Address

Walantu
Accra
00000

Telephone

+2348138336338

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ghanian Hausa Comedian posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ghanian Hausa Comedian:

Share