MMB HAUSA

MMB HAUSA MMB HAUSA kafa ce ta yaɗa shirye-shirye cikin harshen Hausa domin ilimantarwa, faɗakarwa tare da nishaɗantarwa!

19/09/2025

It’s PCOS Awareness month and this Is what it means.

30/08/2025

Hausa ba Fulatanci/ Fillanci bane, Hausa daban Fulani daban! Teach Them Young, Catch Them young.

13/08/2025

Akwai 'ya'ya da Jikokin Malaman Gargajiya da S**a San Sirrin Ganye Kuma Suke Amfani da Shi Wajan Jinyar Mutanen da Iskokai, Mayu da Masu Kambun Baka ke Addabar Rayuwarsu. Wannan Malam Baba Musa Gurushi Kenan Daga Kasar Ghana.

08/08/2025

Gaskiya Zabarmawa sun iya shirya taro!

Echoes of Tradition Immersed in the Zarmai Annaamai Festival of the Zabarma Community.

Ministan tsaro da na Muhalli na Kasar Ghana suna cikin mutane shida da s**a rasa rayukansu a hatsarin jirgin sama a yau ...
06/08/2025

Ministan tsaro da na Muhalli na Kasar Ghana suna cikin mutane shida da s**a rasa rayukansu a hatsarin jirgin sama a yau 6 ga watan agustan shekara ta 2025.
for environment

Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya rasu. Allah ya gafarta masa!
13/07/2025

Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya rasu. Allah ya gafarta masa!

13/07/2025

Share until it gets to his family members his name is Awal Sokawa Larry. Allah yasa mu dace.

07/07/2025

Does this mean that H.E John Dramani Mahama will eventually fulfill all his camp@ign promises? because it looks like it is happening already. Our Muslim Zongo Brothers even called him Shehu Mahama 🤣😂

Kun tuna da mabaratan da aka kwashe daga kasar Ghana wasu yan watanni da s**a wuce? To mun samu labari sun dawo saboda d...
04/07/2025

Kun tuna da mabaratan da aka kwashe daga kasar Ghana wasu yan watanni da s**a wuce? To mun samu labari sun dawo saboda dama ba inda s**a je. Yanzu wani mataki gwamnati zata dauka?

Address

Accra

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MMB HAUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MMB HAUSA:

Share