AKY Go Again 2027

AKY Go Again 2027 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AKY Go Again 2027, Media/News Company, Gaya.

TRANSFORMING TRANSPORT, EMPOWERING YOUTH: 500 ELECTRIC ADAIDAITA FOR KANO His Excellency, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has o...
14/07/2025

TRANSFORMING TRANSPORT, EMPOWERING YOUTH: 500 ELECTRIC ADAIDAITA FOR KANO

His Excellency, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has once again demonstrated his unwavering commitment to youth empowerment and sustainable development by approving the procurement of 500 units of modern electric tricycles under the Abba GIDA GIDA Mass Transport Empowerment and Employment Programme, at a cost of ₦3,708,750,000.00.

This visionary initiative, driven by the Ministry of Transportation, is not only a bold step toward greener, eco-friendly urban mobility but also a powerful tool for job creation and economic inclusion. With hundreds of beneficiaries set to gain sustainable livelihoods, this scheme stands as a beacon of hope, innovation, and prosperity for Kano State.

Thank you AkY.

Honourable, Ibrahim Ali Namadi Dala,
Commissioner for Transportation, Kano State.

Shugabar Karamar Hukumar Gaya kuma ALGON na ɓangaren lafiya Hon. Mahmoud Gaya Tajo Sani ya kaddamar da rabon takin zaman...
12/07/2025

Shugabar Karamar Hukumar Gaya kuma ALGON na ɓangaren lafiya Hon. Mahmoud Gaya Tajo Sani ya kaddamar da rabon takin zamani buhu dubu ɗaya da ɗari takwas (1800) wanda gwamna kano Alhaji Abba K Yusuf ya bayar ga kananan hukumomi na jihar Kano 44.

Yayin kaddamar da rabon takin, Hon Mahmoud ya jaddada aniyar rabashi bisa tsari ga manoman da suke mazabu goma (10) dake Gaya , inda kowacce akwati akwai adadin da zatasamu .

Shugaban ƙaramar hukumar daga ƙarshe ya godewa Gwamna Abba Kabir Yusuf bisa dawainiya da al'umma tare da yabawa jagoran jam'iyyar NNPP na kasa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso.

10/07/2025

Allahu Akhbar 🥲 Gwamna ya saka Yar Fansho kuka sabo da murna, yan Dan Allah akwai wanda zaiga bayan wannan bawan Allah 🙏

Abba Gida-Gida Ya Biya Naira Biliyan 22 Daga Cikin Biliyan 48 Da Ya Gada Na 'Yan FanshoA wani yunkuri na dawo da mutunci...
10/07/2025

Abba Gida-Gida Ya Biya Naira Biliyan 22 Daga Cikin Biliyan 48 Da Ya Gada Na 'Yan Fansho

A wani yunkuri na dawo da mutunci ga tsoffin ma’aikata da iyalan ma’aikatan da s**a rasu, Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya biya Naira biliyan 22 daga cikin naira biliyan 48 da gwamnatin da ta gabata ta bari na bashin fansho.

Wannan mataki na Gwamna Yusuf ya biyo bayan amincewarsa da fitar da kaso na hudu na biyan kudaden, wanda ya kai naira biliyan 6, lamarin da ya kawo sauƙi da farin ciki ga daruruwan tsoffin ma’aikata da iyalan wadanda s**a rasu da s**a dade suna jiran hakkokinsu.

Tun da farko, Gwamnan ya fitar da naira biliyan 5 a matakin farko, sai naira biliyan 6 a mataki na biyu da kuma biliyan 6 a mataki na uku, wanda ke nuna jajircewarsa na biyan wannan bashi da gwamnatin baya ta bari.

A wata sanarwa da Kakakin Gwamnatin Jihar Kano, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar, ya bayyana cewa wannan biyan fansho da kudaden wadanda s**a rasu, na daga cikin shirin Gwamnan na magance matsalolin da s**a dade suna ciwa al’umma rai tare da mayar da jihar Kano abar koyi ta fuskar nagartaccen shugabanci.

“Gwamna Yusuf ya tsaya tsayin daka akan alkawarin da ya dauka na biyan duk wata naira da tsoffin ma’aikata da iyalan ma’aikatan da s**a rasu suke bi bashi,” inji sanarwar.

Biyan wadannan kudade ba kawai ya rage wahala da rashin kwanciyar hankali da waɗanda abin ya shafa ke ciki ba, har ma ya ƙara tabbatar da cewa wannan gwamnati ta kuduri aniyar dawo da amincewar jama’a da tabbatar da adalci a cikin al’umma.

Gwamna Yusuf ya kuma sake jaddada cewa saura ragowar bashin za a ci gaba da biyansa a wasu kaso na gaba, domin tabbatar da cewa babu wani mai hakki da za a bari.

Wannan mataki na tarihi yana bayyana salon shugabanci mai nuna damuwa da jin ƙai ga jama’a, wanda ya kawo fata da kwarin gwiwa ga dubban mutane da s**a sadaukar da rayuwarsu wajen gina Jihar Kano.

The 29th Executive Council Meeting Held at Kwankwasiyya City.
09/07/2025

The 29th Executive Council Meeting Held at Kwankwasiyya City.

Mai Girma Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf yakarbi bakwancin Tsohon Mataimakin Shugaban kasa H.E Arc Muhammad ...
07/07/2025

Mai Girma Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf yakarbi bakwancin Tsohon Mataimakin Shugaban kasa H.E Arc Muhammad Namadi Sambo (GCON) inda yazo domin gabatar da gaisuwar Ta’aziyar Marigayi Dattijo Alhaji Aminu Alasan Dantata.

Monday
07/07/2025

Press Release 04/07/2025Gov. Yusuf Appoints Emir of Lafia as Chancellor of Northwest University, KanoThe Kano State Gove...
06/07/2025

Press Release
04/07/2025

Gov. Yusuf Appoints Emir of Lafia as Chancellor of Northwest University, Kano

The Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has approved the appointment of His Royal Highness, Justice (Rtd) Sidi Muhammad Bage, the Emir of Lafia, as the new Chancellor of Northwest University, Kano.

This was contained in a statement issued by the governor's spokesperson Sunusi Bature Dawakin Tofa on Friday.

The decision, hailed by stakeholders as visionary, reflects the administration’s commitment to strengthening the synergy between Nigeria’s traditional institutions and its centers of higher learning.

Born on June 22, 1956, in Lafia, Nasarawa State, Emir Sidi Bage holds a diploma and an LLB from Ahmadu Bello University, Zaria, and was called to the Nigerian Bar in 1981.

His distinguished legal career began as a magistrate in 1982, later ascending to the position of High Court Judge in 1992, then to the Court of Appeal in 2007, and ultimately to the Supreme Court of Nigeria in January 2017.

In March 2019, following the passing of his predecessor, Emir Isa Mustapha Agwai I, he was appointed as the 17th Emir of Lafia a role through which he has become widely respected as a custodian of peace, justice, and community cohesion.

By entrusting Emir Bage with the chancellorship, Northwest University, Kano, continues its tradition of drawing from Nigeria’s most accomplished and principled leaders to serve in ceremonial and advisory capacities.

Governor Yusuf underscored that appointing a retired Supreme Court Justice and revered traditional ruler reflects the university’s dedication to excellence, integrity, and national development.

The governor further highlighted Emir Bage’s sterling record of fairness, deep social engagement, and leadership—qualities expected to inspire the university community and help steer the institution toward greater achievements.

The appointment letter was presented to the Emir today by the Chairman of the University Council Prof. Hafiz Abubakar in company of the VC Prof. Mukhtar Atiku Kurawa.

Signed
Sunusi Bature Dawakin Tofa
Director General
Media and Publicity
Government House, Kano.

Mai girma gwamna Alhaji Abba K Yusuf yana jagorantar taron raba transformers guda 500 domin inganta samar da wutar lanta...
06/07/2025

Mai girma gwamna Alhaji Abba K Yusuf yana jagorantar taron raba transformers guda 500 domin inganta samar da wutar lantarki a unguwanni da ƙauyuka daban-daban na jihar Kano.


Cikin hotuna;Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya karbi bakwancin tsohon mataimakin Shugaban Kasar Nigeria, A...
06/07/2025

Cikin hotuna;

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya karbi bakwancin tsohon mataimakin Shugaban Kasar Nigeria, Alhaji Atiku Abubakar, a fadar Gwamnatin Kano a wannan Rana, wanda yazo domin gabatar da gaisuwar rasuwar Marigayi Dattijo Alhaji Aminu Alasan Dantata.

05/07/2025

Mai Girma Gwamna yana ta Gwangwaje matasa da Appointment Madallah da Gwamnatin Matasa, AKY Go again 2x4 in shaa Allah.

Alhamdulillah .Tattaunawa da Manyan Masu Madafan Iko don Cigaban Tafiyar Kwankwasiyya a Plateau JosAlhamdulillah, yau mu...
04/07/2025

Alhamdulillah .
Tattaunawa da Manyan Masu Madafan Iko don Cigaban Tafiyar Kwankwasiyya a Plateau Jos

Alhamdulillah, yau mun halarci zaman kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar NNPP da ke kula da lamarin jihar Plateau (Jos). Wannan taro ya haɗa da manyan mutane masu rike da madafan iko – shugabanni, dattawa, da masu fada a ji – domin tsara hanyoyin cigaban tafiyar Kwankwasiyya a wannan yanki mai muhimmanci.

Jagoranmu, Engr. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso, ya gina tafiyar Kwankwasiyya ne akan adalci, ilimi, da ci gaba, kuma wannan taro ya kara mana kwarin gwiwa cewa muna kan hanya madaidaiciya.

Na gode da damar da aka bani na kasancewa cikin wannan muhimmin zama tare da wadanda ke da kwarewa da hangen nesa. Mun yanke muhimman shawara da zasu amfani tafiyar gaba ɗaya.

Kwankwasiyya tafiya ce ta alheri – mu gyara ƙasa tare da jagoranmu.

Hon. Yassir Abdullahi Jobe
Mataimakin Shugaban Karamar Hukumar Gaya







Address

Gaya

Telephone

+2347069158993

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AKY Go Again 2027 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share