Hassan a Hassan

Hassan a Hassan ALLAH KASO MU KASO AIKIN MU DAN MANZON ALLAH S.A.W
(1)

Kada ka jira mutane su daraja ka alhali kai kanka ba ka daraja kanka halinka da mutuncinka ba
23/09/2026

Kada ka jira mutane su daraja ka alhali kai kanka ba ka daraja kanka halinka da mutuncinka ba

23/09/2026

Duniya Bazata Manta Dani ba Sabo da Nahaifi Dan da Yafi Kowane da Alkhairi Inji Sayyada Aminatu Mahaifiyar Annabi S.A.W ...
23/09/2026

Duniya Bazata Manta Dani ba Sabo da
Nahaifi Dan da Yafi Kowane da
Alkhairi Inji Sayyada Aminatu
Mahaifiyar Annabi S.A.W ❤️
Mun gode Sayyada Aminatu 🌹

Duk wanda ya cika zuciyarsa da soyayyar Annabi Muhammadu S.A.Wrayuwarsa zata zama cike da albarkaAllah Ka kara muna ƙaun...
23/09/2026

Duk wanda ya cika zuciyarsa da soyayyar Annabi Muhammadu S.A.W
rayuwarsa zata zama cike da albarka

Allah Ka kara muna ƙaunar shugaban mu Annabi Muhammadu S.A.W na hakika 🤲❤️

SALLU ALAL HABIB ❤️
Allahumma salli wa sallim ala Nabiyyina Muhammad 🌹 ♥️


22/09/2026

Mu koyar da zuriyarmu darajar Manzon Allah S.A.W. tun suna ƙanana

Mu koyar da zuriyarmu darajar Manzon Allah S.A.W tun suna ƙanana
22/09/2026

Mu koyar da zuriyarmu darajar Manzon Allah S.A.W tun suna ƙanana


Idan wani ya cutar da kai, ka tuna da yadda Annabi Muhammadu S.A.W yake yafewaKada ka bari abin da wani ya yi maka ya sa...
22/09/2026

Idan wani ya cutar da kai, ka tuna da yadda Annabi Muhammadu S.A.W yake yafewa

Kada ka bari abin da wani ya yi maka ya sa zuciyarka ta cika da ƙiyayya har ka manta da tausayi

Ka koyi yafiya daga Annabi Muhammadu S.A.W, domin ba duk wanda ya cutar da kai ya kamata ka rama masa da cutarwa ba

Allah Ka bamu ikon kayi da shugaban mu Annabi Muhammadu S.A.W 🤲


22/09/2026
Muhammadu S.A.W. ﷺ sunan da ya 🥰❤️cancanci girmamawa da ƙauna🌹Allah Ka kara muna ƙaunar shugaba S.A.W SALLU ALAL HABIB ❤...
22/09/2026

Muhammadu S.A.W. ﷺ sunan da ya 🥰❤️
cancanci girmamawa da ƙauna🌹

Allah Ka kara muna ƙaunar shugaba S.A.W

SALLU ALAL HABIB ❤️
allahumma salli wa sallim ala Nabiyyina Muhammad 🌹


Babbar alamar son Manzon Allah S.A.W ita ce ka ji daɗin bin abin da ya koyarSALLU ALAL HABIB ❤️ allahumma salli wa salli...
21/09/2026

Babbar alamar son Manzon Allah S.A.W ita ce ka ji daɗin bin abin da ya koyar

SALLU ALAL HABIB ❤️
allahumma salli wa sallim ala Nabiyyina Muhammad 🌹

Allah Ka tabbatar da mu tafarkin shugaban mu Annabi Muhammadu S.A.W

Address

Misurata

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hassan a Hassan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share