12/10/2023
🔴 Abala Filingué
😢Innâlillahi wa inna'ileyhi Râja'un
A safiya yau Alhamis wasu yan ta'adda s**a tare wasu motocin yan kasuwa masu son suzo kasuwar garin Abala tsakanin Filingué da Abala
Inda yan ta'addan s**a sakarwa mutane huta
A ƙalla mutun 10 harsashi ya shiga inda 2 Daga ciki S**a riga mu gidan gaskiya tun kafin a iso garin Abala mutun 8 kuma s**a ji rauni wanda 3 daga ciki an huce dasu Niamey
Allah ya ji kan Musulmi AMINE🤲🤲 🤲