Maganar Gaskiya

Maganar Gaskiya Sabon dandali ne mai muhimmaci dake a nan facebook da aka ma laƙanin "Maganar Gaskiya". Zafafan ayyuk

15/11/2024

Mine ne Boko?
Badda sanin asali don koyar da shashatau.

20/03/2023

Duhu, sauyawar launuka zuwa baki.

12/01/2023

Mice ce “ Yunwa ” ?
Sa ma rai cewa sai ya ci.

03/12/2022

Mice ce Soyayya?
Manuniya ce mai fassara yanayin da masu son juna s**a kai a matakin girma.

03/12/2022

Mine ne Mutum?
Halitta ce marar tabbas a sanadin yawan k**a-saki, sonkai da tutiya.

17/09/2022

Mine ne Tambihi?
Kawo sauyi ko gyaran fuska a kan wani zance bisa ma'aunin hankali.

07/09/2022

Mine ne Hanzari?
Yana nufin tisa keyar jiki kan cewa sai ya yi aiki cikin sauri.

27/12/2020

Mine ne Kamala?
Yanayin da fuska ke yi yayin nuna wata manufa.

24/12/2020

Mine ne Butulci?
Bi ta karkashin kasa dan dakile ma maiyarda wani abu. Ba ya k**a da cin-mana.

20/12/2020

Mine ne Amana?
Shugabantar wani matsayi tare da kyakkyawar kulawa.

Adresse

Maradi

Téléphone

+22785866570

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Maganar Gaskiya publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager