Al-Ikhlas Media TV

Al-Ikhlas Media TV In kuna son Zaman lafiya, kuna son Zaman arziki, kuna son wadata, kuna son walwala, kuna son cimaka, kuna son saukin rayuwa, to ku Kaɗaita Allah da ibada

03/09/2026

Al-Ikhlas Media TV

19/08/2026
DALILAN KARƁAR ADDU'A.Dalilan karɓuwar addu’a guda shida ne:1. Ikhlasi ga Allah Maɗaukakin Sarki.2. Kasancewar zuciya a ...
30/06/2026

DALILAN KARƁAR ADDU'A.

Dalilan karɓuwar addu’a guda shida ne:
1. Ikhlasi ga Allah Maɗaukakin Sarki.
2. Kasancewar zuciya a halin natsuwa da kuma yaƙini cewa Allah zai amsa addu’a.
3. Cin abin da yake halal da nisantar abin da yake haram.
4. Yawaita roƙo da nacewa a cikin addu’a ba tare da gaggawar neman amsa ba.
5. Fara addu’a da godiya ga Allah, yabonsa, da yi wa Annabi ﷺ salati.
6. Yin anfani da lokutan da ake sa ran karɓuwar addu’a.
Misali:
-Kashi na ƙarshe na dare.
-Tsakanin kiran sallah (Azan) da Iƙama.
-Lokacin sujada.
-Ranar Juma’a, musamman a sa’a ta ƙarshe.
-Lokacin buɗa baki ga mai azumi.

Imam Sheikh Siradji Houzaifa Hafizahullah, Maradi Niger.

----
MAI ƘOTO HAUSA
NIGER DA'AWA TV

21/06/2026

Sheikh Umar Shehu Zaria

100083367159607:2048:Al-Ikhlas Media TV Partie 7

21/06/2026

Sheikh Umar Shehu Zaria

100083367159607:2048:Al-Ikhlas Media TV Partie 6

Adresse

Maradi
RN8

Téléphone

+22774257490

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Al-Ikhlas Media TV publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Raccourcis

Partager