Matashin Zamani

Matashin Zamani In kuna son Zaman lafiya, kuna son Zaman arziki, kuna son wadata, kuna son walwala, kuna son cimaka, kuna son saukin rayuwa, to ku Kaɗaita Allah da ibada

𝗧𝗨𝗡𝗔𝗧𝗔𝗥𝗪𝗔Yawaita Salati Ga Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wa Sallam Daren Juma'a da Ranar.♥️Allah Ta'ala Yasa Mudace....
25/12/2025

𝗧𝗨𝗡𝗔𝗧𝗔𝗥𝗪𝗔

Yawaita Salati Ga Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wa Sallam Daren Juma'a da Ranar.♥️
Allah Ta'ala Yasa Mudace.🤲.

____
Matashin Zamani

MU KUSANTO MATASAN MU A JIKI DOMIN SU ANFANI ADDININ SU.Matasan mu dake cikin gwagwarmayar neman ƴancin rayuwa da batada...
25/12/2025

MU KUSANTO MATASAN MU A JIKI DOMIN SU ANFANI ADDININ SU.

Matasan mu dake cikin gwagwarmayar neman ƴancin rayuwa da batada alaƙa da addini mu bar wofintar da su muna nuna masu ƙyama, mu riƙa janyo su a jiki tare da karantar da su addini, sai hakan yayi sanadiyyar komawar su yiwa Addini hidima domin ciyar da shi a gaba.

Imam Sheikh Muhammad Khalid Zada, Hafizahullah Maradi Niger.

MAI ƘOTO HAUSA
[Groupe WhatsApp]
https://chat.whatsapp.com/IRvvFAQhEBSDymreHhuFh0?mode=wwt
[Page Facebook]
https://www.facebook.com/profile.php?id=61552932301478

NIGER DA'AWA TV
[Groupe WhatsApp]
https://chat.whatsapp.com/EcXlTmX3ajTDF8HK7TlDN3?mode=wwt
[Page Facebook]
https://www.facebook.com/nigerdaawatv

24/12/2025

*_Sanarwa wazin Na kasa da kasa a garin Maradi ranar 26_27_28 Décembre 2025_*

Matashin Zamani

TUNATARWA:🍈🍈🍈Azumin Nafila Na Gobe Alhamis Domin samun farin ciki a nan duniya da lahira ka/ki dage ka/ki yaki shaidan d...
24/12/2025

TUNATARWA:

🍈🍈🍈

Azumin Nafila Na Gobe Alhamis

Domin samun farin ciki a nan duniya da lahira ka/ki dage ka/ki yaki shaidan don samun azumtar yinin gobe Alhamis in shà Allah, domin Annabi صلى الله عليه وسلم yana cewa:

"للصائم فرحتان يفرحهما: إذا أفطر فرح، وإذا لقى ربه فرح بصومه".
"Mai azumi yana da farin ciki biyu da zai yi farin ciki da su: Yayin da zai yi buda baki zai yi farin ciki, sannan idan ya hadu da Ubangijinsa zai yi farin ciki da azuminsa". Bukhari, Muslim

Allah سبحانه وتعالى yana son bayinsa wadanda bayan sun cika abin da ya wajabta musu sai suke kara neman yardarsa da aikata nafilfili.🍈

Yà Allah ka samu cikin bayinka wadanda zasu yi farin ciki a ranar alkiyama.

🍈🍈🍈🍈🍈🍈🍈

----
https://whatsapp.com/channel/0029Vas7UKBJENy40AckaZ2c

https://chat.whatsapp.com/L00ID1T1DRzLUPTm25yTlV

---
AL-MIFTAHUL KHAIR

24/12/2025
21/12/2025

Tare da Niger Da'awa – Yanzun nan aka san da ni a matsayin ɗaya daga cikin manyan masoyansu!

TUNATARWA AZUMIN GOBE LITANIN GA WANDA YA SAMU IKO !!!.Manzon ALLAH (ﷺ) Ya ce: “Ana ɗaukaka ayyukan bayi ranar LITININ d...
21/12/2025

TUNATARWA

AZUMIN GOBE LITANIN GA WANDA YA SAMU IKO !!!.

Manzon ALLAH (ﷺ) Ya ce: “Ana ɗaukaka ayyukan bayi ranar LITININ da ALHAMIS, kuma ina so a gabatar da ayyuka na yayin da nake azumi.”
[Tirmizy ya ruwaito shi].

___
Youssouf Abdoul Kadri Mahamadou

TUNATARWA Abdou Razak Ellhassane Hafizahullah 🇳🇪ZAURAN TUNATARWAMatashin Zamani
21/12/2025

TUNATARWA

Abdou Razak Ellhassane Hafizahullah 🇳🇪

ZAURAN TUNATARWA

Matashin Zamani

*DAGA LOKUTAN AMSAR ADDU'A**Allah Ta'ala yana amsa addu’a ranar Juma’a..* Annabi  Sallallahu alaihi wa sallama yace:*Akw...
19/12/2025

*DAGA LOKUTAN AMSAR ADDU'A*

*Allah Ta'ala yana amsa addu’a ranar Juma’a..*
Annabi Sallallahu alaihi wa sallama yace:
*Akwai wani lokaci a ranar juma’a babu wani bawa da zai roƙi Allah wani abu acikin wannan lokacin sai ya bashi abinda ya roƙa*
Wani lokaci ne wannan lokaci?
*Bayan sallan la’asar har ya zuwa kusan fadawar rana* A magana Mafi inganci
kar muyi Sakaki mu rinƙa amfani da irin wa’innan damammaki da Allah yake bamu domin kai kukanmu gaba gareshi. Allah ya biya mana buƙatunmu baki ɗaya.

Sheikh Imam Abu Basmah Muhammad Ahmad Rufa'i Hafizahullah 🇳🇪

--
https://whatsapp.com/channel/0029VbBoTmf3QxS0HLs1E82N
--
Sounnah Niger

Kar ka yarda matarka ta fika kuɗi ko ilimiAure yanada daɗi idan matarka batada kuɗi- Mace tana yiwa miji biyayya sosai d...
19/12/2025

Kar ka yarda matarka ta fika kuɗi ko ilimi
Aure yanada daɗi idan matarka batada kuɗi

- Mace tana yiwa miji biyayya sosai da gwargwadon zarafi don ganin tasamu biyan buƙata

- Idan kuwa ka auro mace mai kuɗi, zaka fuskance gadara, gwada ƙunji, barazana da tashin hankali acikin gidanka
-----------------------

Mace ko albashin gwamnati take karɓa, yanada wahala tayiwa mijinta biyayya sai idan mijin yafi ƙarfinta nesa ba kusa ba.

Shaiɗan yafi yin nasara da rinjaye acikin mata sama maza 📌

Matashin Zamani

Mafi girman abinda magabata s**a kiyaye har s**a samu abinda s**a samu na yardar Allah, shine harshe.... Hakanan mafi gi...
19/12/2025

Mafi girman abinda magabata s**a kiyaye har s**a samu abinda s**a samu na yardar Allah, shine harshe....

Hakanan mafi girman abinda s**a tsaftace har s**a samu zaman lafiya da kuma gamawa da duniya lafiya, ita ce ZUCIYA...

Duk wanda ke fatan samun zaman lafiya aduniya, da samun dacewa alahira, to ya kiyaye harshensa sannan ya tsaftace zuciyarsa...

TSOKOKI NE GUDA BIYU MASU LAUSHI, AMMA SUNFI SAURIN HALLAKA DAN ADAM FIYE DA KOWACCE GA'BAR DAKE JIKINSA.

Anan nake yin kira ga dukkan Musulmai musamman ma mata masu bibiyar shafukan internet cewa mu guji yin zagi da cin mutuncin juna saboda bambancin ra'ayi acikin addini. Sa'bani ba yanzu aka fara ba. Amma cin mutuncin juna kam babu kamar irin na wannan zamanin da muke ciki.

Hakanan ire-iren Maluman dake yawaita zagin wasu Maluman ko kafirtasu kusan sune ainahin tushen wannan bala'in. Kuma wallahi Allah bazai kyale abun nan haka ba. Duk wanda ka zaga, to ka tabbatar kana da hujjar inda Allah ya halasta maka zaginsa idan ba haka ba kuma zaka karbi mummunan sakamakon aikinka da furucinka awajen Allah.

Ya Allah kasa mu dace duniya da lahira. Ka sanyamu cikin Zababbun bayinka don alfarmar Nabiyyur Rahmati ﷺ.

Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Hafizahullah,,,,,,,,,,
,,,,

Matashin Zamani

Adresse

Grand Macher
Maradi
RN8

Téléphone

+22774257490

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Matashin Zamani publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager