Garin Daoure Gida

Garin Daoure Gida commune urbaine de tibiri gobir région de Maradi

01/04/2024

Bonne rupture

01/04/2024
22/01/2024

Bon et excellent début de la semaine à tous !

Un bon choix pour les peuples de Tibiri-Gobir
06/12/2020

Un bon choix pour les peuples de Tibiri-Gobir

29/09/2020

Assama alaikum warahamatul lahi wa barkatuhu masoyyan wannan page namu mai suna Garin Daoure gida muna Mika muku sahihiyar godeya da kasancewar da kukeyi tareda mu Allah shi barmu tare

29/09/2020

TAKAITACCEN TARIHON GOBIR

Ofishin bincike na ilimin dan Adam na Jahar Maradi ya tabbatar da cewa tarihin yaduwar Gobirawa ya fara ne tun shekaru 5000 da kuma shekaru 1100 na yaduwa a dunya, inji daraktan ofisihin wato Malan Sani Habou Magagi.
Gobirawa sun dauko asali daga birnin Bagadaza (Bagdad), Kasar Iraqi a yanzu inda ta zamanto babban birni da s**a zauna.
- Birnin Gobirawa na biyu shine birnin Qudus a Kasar Isra’ila.
- Sannan Birinin Gubur na kasar Iraqi inda sunansu ya dau asali
- Sannan Birnin Karballa na kasar Saudiyya
- Sannan Birnin Qahira na kasar Masar
- Sannan Biranen Surukan da Tunasse na kasar Tunisia
A kasar Nijar Gobirawa sun yadu cikin birane kasar su :
- Bagazan
- Aigidasse
- Tilligilit
- Marandate
- Toro
- Birnin Lalle
- Gororobe
- Dukuruwa
- Birnin Maradi inda s**a zauna da Katsinawa
- Sannan Babban Birnin Gobirawa da masarautar Gobir a yanzu ta TIBIRI a Maradi.
A kasar Nijerya sun fara daga biranen :
- Birnin Gaon Gazaou
- Birnin Alkalaoua
- Sannan Katsina da Sokoto

17/07/2020

Assalam alaikum in uwa da abokan arziki muna mika muku sahihar gaisuwa da fatan alkairi a wannan rana mai albarka ta juma'a ga duk mabiyan wannan shafi namu Allah ya barmu tare da masoyan mu dan albarkacin Annabi Mahamadou (S A W).
Domin samun sahihan labarai ku kasance da mu a ko da yaushe!
Mun gode

 -virus Le Niger enregistre 40 nouveau cas dont 2 a Maradi Ceux qui fait au total 74 patient dont 5 décèsQue Dieu protèg...
01/04/2020

-virus
Le Niger enregistre 40 nouveau cas dont 2 a Maradi
Ceux qui fait au total 74 patient dont 5 décès
Que Dieu protège le Niger et tout le monde entier

28/10/2019

Bon après_midi mes chers amis et bon début de la semaine

09/10/2019

Bonsoir mes amis j'espère que vous passez la journée en très bonne condition

Adresse

Niamey/Maradi
Maradi

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Garin Daoure Gida publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Contacter L'entreprise

Envoyer un message à Garin Daoure Gida:

Partager