๐—ฆ๐—ต๐˜‚๐—ฎ๐—ถ๐—ฏ_๐—บ๐—ฟ๐˜๐—น

  • Page d'Accueil
  • Niger
  • Niamey
  • ๐—ฆ๐—ต๐˜‚๐—ฎ๐—ถ๐—ฏ_๐—บ๐—ฟ๐˜๐—น

๐—ฆ๐—ต๐˜‚๐—ฎ๐—ถ๐—ฏ_๐—บ๐—ฟ๐˜๐—น ๐—Ÿ๐—ผ๐—ฎ๐—ฑ๐—ถ๐—ป๐—ด... โ–“โ–“โ–“โ–“โ–“โ–“โ–“โ–“โ–“โ–“โ–“โ–“โ–“โ–“โ–“โ–“โ–‘ 95%

Wannan shine Uranium.A Nijar a na haฦ™ar wanda farashin sa ya kai kimanin 5500.Milliards a ko wace shekara. Amma Nijar ba...
29/08/2023

Wannan shine Uranium.

A Nijar a na haฦ™ar wanda farashin sa ya kai kimanin 5500.Milliards a ko wace shekara. Amma Nijar ba abinda take samu cikin wannan zunzurutun kuษ—in face 86. Milliards kaษ—ai ๐Ÿ‘Œ.

Alhali Bajat ษ—in Nijar na ko wace shekara 2908.Milliards ne, shi yasa dole sai taci bashi ga wasu ฦ™asashe ko a bankin duniya kafin ta samu ta tafiyar da harkokin da albashin ma'aikata na ko wace shekara.

Wanda da'ace tana samun cikakken kuษ—in Uranium ษ—inta na ko wace shekara to babu zancen ciyo bashi, kai harma sai an raga mai yawa, wanda za'ayi wasu ayyukan raya ฦ™asa dasu.

Ku tayamu Lissafi : 5500-2908=2592.

Ma'ana da ace Nijar na samun kudin ta yadda ya yadace, to babu maganar Talauci a Nijar sam sam, saboda ko rabin kudin da ake samu a shekara bamu cinye wa.

Za'a gina ฦ™asa da sauran kuษ—in, za'a haษ“ษ“aka sauran ษ“angarori daban-daban, kamar Ilimi, noma, kasuwanci, kere-kere da sauransu.

Kuma za'a samarwa Matasa ayyukan yi a cikin ฦ™asa, babu Maganar zaman banza, babu zancen tafiya wasu ฦ™asashe neman aiki.

Amma inaaaaaa.... Faransa ๐Ÿ‡ฒ๐Ÿ‡ซ tayi kaka gida. Shiyasa kar kuyi mamaki irin yadda ta kafe ta cije ta Turje babu inda zata, saboda tasan abinda kenan.

Duk ษ—an Siyasar da ya nuna zai koresu to Tabbass sai sunyi yadda zasu yi su kifar dashi. Baba TANJA MAMADOU Misali ne. Kai hatta da shi BAZOUM da yawa daga cikin yan ฦ™asa sun ganin yana daga cikin dalilin kifar dashi saboda ya fara turjiya ne ga wasu manufofi ne na Faransa, ba ya zartar da lamura kamar yadda Faransa ke so.

A gaskiya babu wanda zai iya korar Faransa daga Nijar in ba Mulkin Soja ba. Shi yasa kar kuyi mamaki yadda ฦดan Nijar s**a nuna goyon bayansu gaba ษ—aya, neman ฦดanci ne.

20/08/2023

Mouhammad bazoum da s**a hana wa shakatawa to
gaskiya bai
dace ba

Menene kuma baya zuwa gare ku?Muna sayar da rufin rufi da gilashin kifi,  prix 500 dollars๐Ÿ‘ป
15/08/2023

Menene kuma baya zuwa gare ku?Muna sayar da rufin rufi da gilashin kifi, prix 500 dollars๐Ÿ‘ป

15/08/2023

Duk wanda bai san illar yaฦ™i ba toh shine yake neman a yi yaฦ™i muna fatan allah ya tsare mu kasashen Afrika ๐Ÿ˜ฑ

โ€œ ana bai wa Mahaifina da mahaifiyata abinci wanda baya gina jiki โ€.Inji yar shugan ฦ™asa : Zazia Bazoum
14/08/2023

โ€œ ana bai wa Mahaifina da mahaifiyata abinci wanda baya gina jiki โ€.

Inji yar shugan ฦ™asa : Zazia Bazoum

14/08/2023

Innalillihi wa'inna ilaihin raju'una ruwan sama sunyi sanadin mutuwar wani saurayi a niger ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ช

Sojojin Nijar sun nada matashiya mai shekaru 28 a mukamin ministar yawon bude ido da shakatawa.Mme Guichen Aghaichata AT...
10/08/2023

Sojojin Nijar sun nada matashiya mai shekaru 28 a mukamin ministar yawon bude ido da shakatawa.

Mme Guichen Aghaichata ATTA na daya daga cikin matasan Nijar da s**a yi wannan nasara a karon farko.

Me za ku ce da ita?

___________Baku yi adalci ba tchiani ๐Ÿ˜ฑMohamed Bazoum da dansa Saleem. Duniya na s**ar matakin sojin Nijar na hana wa ham...
10/08/2023

___________Baku yi adalci ba tchiani ๐Ÿ˜ฑ

Mohamed Bazoum da dansa Saleem. Duniya na s**ar matakin sojin Nijar na hana wa hambararen shugaban Nijar Mohamed Bazoum da iyalinsa abinci da ganin likita.

Me za ku ce game da wannan dambarwar siyasar Nijar?

Allah yayi masa rasuwar a ranar yau wani hari na yau a yanki Tilaberi . Sani Gard Dan garin dambu mai masallaci muna fat...
09/08/2023

Allah yayi masa rasuwar a ranar yau wani hari na yau a yanki Tilaberi . Sani Gard Dan garin dambu mai masallaci muna fatan allah ya jikansa da rahma ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ

_______Muna fatan yasa mun sasanta ๐Ÿ‘Maimartaba Sarkin Kano na 14 Khalifa Muhammadu Sanusi II, a yau Laraba yau sadu da S...
09/08/2023

_______Muna fatan yasa mun sasanta ๐Ÿ‘

Maimartaba Sarkin Kano na 14 Khalifa Muhammadu Sanusi II, a yau Laraba yau sadu da Shugaban Milkin Soja na Kasar Niger, Col Abdulraham Tchaini a Niamey domin samu mafita da sasantawa ta Nigeria.

Muna yi muku ta'aziya yan nageria ๐Ÿ˜ญ
09/08/2023

Muna yi muku ta'aziya yan nageria ๐Ÿ˜ญ

09/08/2023

Nayi Allah wadai da yan Niger masu zagin yan nageria

Adresse

Niamey

Site Web

Notifications

Soyez le premier ร  savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque ๐—ฆ๐—ต๐˜‚๐—ฎ๐—ถ๐—ฏ_๐—บ๐—ฟ๐˜๐—น publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisรฉe ร  d'autres fins, et vous pouvez vous dรฉsabonner ร  tout moment.

Partager