Seyda Fatiha Chota Tv

Seyda Fatiha Chota Tv Seyda Fatiha Chota diyar Shehu Abubakar chota da sayyida Ummul khairi inyass

Assalamu alaikum warahmatullahBarkanmu da wannan rana ta juma'a mai albarka Allah ya hadamu da dukkan alherin da yake ci...
09/05/2025

Assalamu alaikum warahmatullah
Barkanmu da wannan rana ta juma'a mai albarka Allah ya hadamu da dukkan alherin da yake cikinta Allah ya kare mu daga dukkan sharri da abinki
Allah yasa muyi zikirin juma'a a zawiyyoyin mu na tijjaniya lafiya
Allah ya bamu lafiya da zaman lafiya
Albarkan shugaban halitta Sallallahu alaihi Wasallam

Assalamu alaikum warahmatullahBarkanmu da wannan rana ta juma'a mai albarka Allah ya hadamu da dukkan alherin da yake ci...
02/05/2025

Assalamu alaikum warahmatullah
Barkanmu da wannan rana ta juma'a mai albarka Allah ya hadamu da dukkan alherin da yake cikinta Allah ya kare mu daga dukkan sharri da abinki
Allah yasa muyi zikirin juma'a a zawiyyoyin mu na tijjaniya lafiya
Allah ya bamu lafiya da zaman lafiya
Albarkan shugaban halitta Sallallahu alaihi Wasallam

Alhamdulillahi Sayyida Fatiha Chota ta jagoranci tawagar almajirai da masoya wajen ziyarar Sarkin Kano Khalifa Muhammadu...
12/02/2025

Alhamdulillahi Sayyida Fatiha Chota ta jagoranci tawagar almajirai da masoya wajen ziyarar Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sanusi II
Abinda yafi tsaya min a rai shine mai martaba da yazo yin jawabi bayan ya godewa sayyida da tawagar ta sai ya fadi wata Magana yace nan gidan gidan kune sayyida duk lokacin da kukeso kuzo bakuda shamaki ko gate ya kara da cewa alakar nan ta gidan Bayero data gidan Shehu Ibrahim tananan kuma bazasu taba sakin wannan alaka ba daga karshe Khalifa yace ayi musu hoto da sayyida sannan kuma ya nemi sayyida ta bashi carbinta ya rike a hannunshi kuma ayi hoto duniya ta gani wani abun mamaki shine yanda mutanen mu s**a saki jiki s**ayi abubuwa duk wanda yasan gidan sarauta kuma sarautar irin ta Kano lallai idan yaga abunnan zai cika da mamaki domin babu hantara ko kyara ko wani mummunan kallo da akayiwa koda mutum daya cikin mutanen da muke tare
A zahirin gaskiya Sarki Sanusi yana son jinin shehu kuma yana girma masu matukar girmamawa
Muna kara jaddada mubaya'a ga Khalifa Tare Da jaddada godiyar mu gareshi bisa girmamawa da mutuntawa da akayiwa sayyida da mutanen ta

✍️✍️✍️✍️
Yusuf Mai Bene

Sheikh Usman kusfa Zaria (Attalili - Attagazuti) tare da sayyida fatiha chota a mauludin kungiyar inuwar samarin faira K...
31/01/2025

Sheikh Usman kusfa Zaria (Attalili - Attagazuti) tare da sayyida fatiha chota a mauludin kungiyar inuwar samarin faira Kano 2025

Alhamdulillahi Litinin 27/01/2025Sayyida Fatiha Chota tare da wasu daga cikin jama'arta s**a kaiwa sarkin Kano Alhaji da...
28/01/2025

Alhamdulillahi
Litinin 27/01/2025
Sayyida Fatiha Chota tare da wasu daga cikin jama'arta s**a kaiwa sarkin Kano Alhaji dakta Khalifa Muhammadu Sanusi II ziyara domin jaddada mubaya'a da kuma bangajiya na taron mauludin kasa da aka gabatar a jihar Kano
Muna rokon Allah ya karawa Khalifa lafiya Allah ya tsawaita kwanakinsa Allah yaci gaba da kareshi daga dukkan sharri da masharranta Albarkan sirrin sarki Alhaji da albarkan Khalifa Muhammadu Sanusi na daya

Ahalan bi shahri Rajab
02/01/2025

Ahalan bi shahri Rajab

Alhamdulillahi
16/12/2024

Alhamdulillahi

15/12/2024

Ziyarar sayyida fatiha chota da yar uwar ta sayyida inayatullahi kasar Benin republic garin kalale

Big shout out to my newest top fans! 💎 Farhan Kabir, Umar Sulaiman Muhammad, Dalhat Abdul Aziz Haruna, Munkailah Muhamma...
15/12/2024

Big shout out to my newest top fans! 💎 Farhan Kabir, Umar Sulaiman Muhammad, Dalhat Abdul Aziz Haruna, Munkailah Muhammad, Rekiatou Naino Mahamane, Sa Idu Musa Sokotos, Mamadou Kane, Umar Pullo, Ameer Usman Wada, Malam Bichi

Drop a comment to welcome them to our community,

Adresse

Niamey

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Seyda Fatiha Chota Tv publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Contacter L'entreprise

Envoyer un message à Seyda Fatiha Chota Tv:

Partager