FikrahNiger

FikrahNiger Bidiyoyi🎬 akan Tunanin kirki✨🙎da nagartacciyar rayuwa💯💁💫 IN CHA ALLAH daga FIKRAH NIGER

16/12/2025

UZAIRU ABZ FikrahNiger

GARA KADAICI DA WULAKANCIWata gaskiya da dole ka sani ita ce: "Zama kai kaɗai ya fi zama a cikin mutanen da suke share k...
10/12/2025

GARA KADAICI DA WULAKANCI

Wata gaskiya da dole ka sani ita ce: "Zama kai kaɗai ya fi zama a cikin mutanen da suke share ka".

Akwai babban bambanci:

Kadaici: Zaɓi ne na natsuwa da kare mutunci.

Sharewa kuma Wulakanci ne da ke nuna baka da daraja a wajen su.

Kada ka taɓa zama a inda ake sa ka ji kamar kai ɗin "Banza" ne.

Idan maganarka ba ta da amsa, kuma kasancewarka ba ta da tasiri, ka tattara naka ka yi gaba.

Gara ka yi cin abincinka kai kaɗai cikin izza, da ka zauna a teburin da ake nuna maka halin ko-in-kula.
Copy

*Ka saurara, ka natsu:**Fargaba* da *tsoro* su ne manyan abokan gaba na cigaba. Suna hana mutum kaiwa inda ya kamata, su...
07/12/2025

*Ka saurara, ka natsu:*

*Fargaba* da *tsoro* su ne manyan abokan gaba na cigaba. Suna hana mutum kaiwa inda ya kamata, suna hanashi ƙoƙari, suna cusa shakku cikin zuciya har ka manta da baiwar da Allah Ya baka.

*Amma ka sani:*

• *Tsoro bai hana haɗari ba*, sai dai ya hana ka gwadawa.
• *Fargaba ba kariya ba ce*, sai dai *ture damar da Allah Ya bude maka.*
• Lokacin da kake jin tsoro, ka tuna da cewa *Allah na tare da kai*, kuma *babu wani abu da zai faru face abin da Ya kaddara*.

*Ka tsaya ka fuskanci rayuwa da karfin zuciya*. Kowane babbar nasara da ka gani, akwai lokacin da tsoro ya cika zuciyar wanda ya yi ta — amma sai ya ci gaba.

*Kana da ƙima, kana da baiwa, kana da makoma.*
Kada ka bari tunanin “me zai faru idan na fadi?” ya fi karfin “me zai faru idan na yi nasara?”

Ka ce wa zuciyarka yau:
*"Ni zan fuskanci tsoro na, zan doke fargaba na. Ba zan tsaya ba!"*

Ka motsa, ko da a hankali, *abin da kake tsoro shi ne mafita ka fi bukata.*

FikrahNiger

GARA KADAICI DA WULAKANCIWata gaskiya da dole ka sani ita ce: "Zama kai kaɗai ya fi zama a cikin mutanen da suke share k...
07/12/2025

GARA KADAICI DA WULAKANCI

Wata gaskiya da dole ka sani ita ce: "Zama kai kaɗai ya fi zama a cikin mutanen da suke share ka".

Akwai babban bambanci:

Kadaici: Zaɓi ne na natsuwa da kare mutunci.

Sharewa kuma Wulakanci ne da ke nuna baka da daraja a wajen su.

Kada ka taɓa zama a inda ake sa ka ji kamar kai ɗin "Banza" ne.

Idan maganarka ba ta da amsa, kuma kasancewarka ba ta da tasiri, ka tattara naka ka yi gaba.

Gara ka yi cin abincinka kai kaɗai cikin izza, da ka zauna a teburin da ake nuna maka halin ko-in-kula.
Copy

06/09/2025

Ya kamata a kullum bayan ka tachi daga barci ka kalli wannan videon✊💪🏃

Daga FikrahNiger

*"ZAN YI NASARA, INSHA ALLAH!"*Rayuwa ba da sauki, amma tana da ma’ana. Kowanne dare da safe na ƙara kusantar burina. In...
30/08/2025

*"ZAN YI NASARA, INSHA ALLAH!"*

Rayuwa ba da sauki, amma tana da ma’ana. Kowanne dare da safe na ƙara kusantar burina. Ina da mafarki, kuma zan yi aiki da ƙarfi har sai ya zama gaskiya.

Ba zan tsaya jiran izini daga duniya ba — *na yarda da kaina*, na yarda da baiwata. Duk wanda ya yi nasara, da mataki ya fara. Ni ma na fara — kuma zan ci gaba.

Kuskure? Zan koya daga gare su.
Cikas? Zan wuce su.
Raɗaɗin gajiya? Sai ya zama kuzari a gareni.

Kowanne mataki da nake dauka, yana kai ni kusa da nasara. Ba zan daina ba — saboda wanda ya nace, shi ke cin nasara.

Ina da burina. Ina da ƙarfin zuciya.
Allah na tare da ni

26/08/2025

Duk namijin da kika gani yau ba haka yake jiya ba, kuma bakisan me zai zamo gobe ba.
Saboda haka Ki natsar da zuciyar ki 👌

02/08/2025

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh🙋

16/02/2025

12/02/2025

Ba'a gina mutunci da kwaɗayi
Ba'a tabron gobe da rowa

Adresse

Rond Point Baré
Niamey

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque FikrahNiger publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager