Malam Murtala Bello Sokoto

Malam Murtala Bello Sokoto Domin 'kyautata tarbiyya, saita tunani da kuma iyarda sa'kon Allah da manzonSa, a cikin hikima da kuma salo irin na zamani.
(1)

20/07/2025

Turuzzan birni allah Yayimuna maganinku

Yadda 'yan ta'adda s**a kashe bayin allah a garin jangebe dake karamar hukumar talatar mafara, Jihar zamfara. Ina manya ...
19/07/2025

Yadda 'yan ta'adda s**a kashe bayin allah a garin jangebe dake karamar hukumar talatar mafara, Jihar zamfara. Ina manya da suke kokarin sai sunyimusu mafita dasunan sulhu?. Yanzu talakan arewa sai ancema kasai makami don ka kare kanka?

18/07/2025
17/07/2025

Magana ta Ilimi kenan wadda aka tsotsota daga alqura'ani da hadisi

17/07/2025

Shiyasa mukace ɗaure ma 'yan ta'adda gindi akayi dasunan sulhu.

Sai suzabi wata LG s**e anyi sulhu sai su koma wani wuri su azama mutane haraji s**e akawomusu kudi.

Inda akace anyi sulhu yanzu don allah wazaice akwai gwamnati nigeria?

Nanfa jami'an tsarone ga kudi 25m da za'akaima 'yan ta'adda to miye zai hana s**ara sayo makamai da kudin?

17/07/2025

Wannan dai Itace Maganar Manzon Allah (S.A.W).

16/07/2025

Abinda kesa Ayi Gado A musulunci

15/07/2025

Yadda Ake Cin Gado Ta Hanyar Asibci Allah Yasa Mugane

14/07/2025

Allah Yasa Mugama Lafiya

13/07/2025

Kasuwanci A Musulunci

11/07/2025

Idan dai aka Tafi haka ba yadda za'ayi 'yan arewa su sake zaɓen TINUBU Insha'allah

Adresse

Ogunia

Téléphone

+2347036306509

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Malam Murtala Bello Sokoto publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager

Type