Rimaradio Newsroom

Rimaradio Newsroom News production

01/06/2025

SHIRIN LOKACIN ABU:

A WANNAN LAHADIN ZAI TATTAUNA NE AKAN MUHIMMANCIN KWANAKI GOMA NA WANNAN WATAN NA ZUL HIJJAH.
A KASANCE TARE DA RIMA RADIO DA RIMA FM IDAN ALLAH YA KAIMU DAGA 'KARFE 9:00AM-10:00AM

18/05/2025

SHIRIN LOKACIN ABU:

A WANNAN LAHADIN ZAI CI GABA DA TATTAUNAWA NE AKAN AIKIN HAJJIN WANNAN SHEKARAR MUSAMMAN MA YANZU DA YAKE AN SOMA JIGILAR ALHAZZAN JAHAR SAKKWATO ZUWA 'KASA MAI TSARKI.
A KASANCE TARE DA RIMA RADIO DA RIMA FM IDAN ALLAH YA KAIMU DAGA 9:00AM-10:00AM.

11/05/2025

SHIRIN LOKACIN ABU

A WANNAN LAHADIN ZAI TATTAUNA NE AKAN CIKA SHEKARA BIYU AKAN MULKI NA MAIGIRMA GWAMNA DR AHMED ALIYU A MATSAYIN GWAMNAN JAHAR SAKKWATO (29TH MAY, 2025).
A KASANCE TARE DA RIMA RADIO DA RIMA FM IDAN ALLAH YA KAIMU DAGA 9:00AM-10:00AM.

13/04/2025

SHIRIN LOKACIN ABU:

A WANNAN LAHADIN ZAI MAIDA HANKALI NE AKAN ZIYARAR BAZATA DA KWAMISHINAN ILMIN SAKANDARE DA KARAMAR SAKANDARE NA JAHAR SAKKWATO FARFESA LADAN ALA KE KAN YI.
A KASANCE DA RIMA RADIO DA KUMA RIMA FM IDAN ALLAH YA KAIMU DAGA 9'00AM-10:00AM.

SHIRIN LOKACIN ABU:A WANNAN LAHADIN ZAI TATTAUNA NE AKAN MUHIMMACIN TAIMAKA WA MABU'KATA MUSAMMAN A LOKACIN AZUMIN WATAN...
16/02/2025

SHIRIN LOKACIN ABU:

A WANNAN LAHADIN ZAI TATTAUNA NE AKAN MUHIMMACIN TAIMAKA WA MABU'KATA MUSAMMAN A LOKACIN AZUMIN WATAN RAMADAN.
A KASANCE TARE DA RIMA RADIO DA RIMA FM IDAN ALLAH YA YARDA DAGA 9:00AM-10:00AM.

SHIRIN LOKACIN ABU:A WANNAN LAHADIN ZAI TATTAUNA NE AKAN YAWAN TASHIN GOBARA DA AKE SAMU A WANNAN LOKACIN NA ISKAN HUNTU...
25/01/2025

SHIRIN LOKACIN ABU:

A WANNAN LAHADIN ZAI TATTAUNA NE AKAN YAWAN TASHIN GOBARA DA AKE SAMU A WANNAN LOKACIN NA ISKAN HUNTURU DA KUMA YADDA ZA'A RAGE MATSALAR.
A KASANCE TARE DA RIMA RADIO DA KUMA RIMA FM IDAN ALLAH YA KAIMU DAGA 9:00AM--10:00AM

SHIRIN LOKACIN ABU:A WANNAN LAHADIN ZAI TATTAUNA NE AKAN KU'DIN GUDANAWAR DA GWAMNATIN  JAHAR SAKKWATO 'KAR'KASHIN JAGOR...
05/01/2025

SHIRIN LOKACIN ABU:

A WANNAN LAHADIN ZAI TATTAUNA NE AKAN KU'DIN GUDANAWAR DA GWAMNATIN JAHAR SAKKWATO 'KAR'KASHIN JAGORANCIN GWAMNA DR AHMED ALIYU KE BAIWA MASALLATAN JUM'UA.
A KASANCE TARE DA RIMA RADIO DA RIMA FM IDAN ALLAH YA KAIMU DAGA 9:00AM-10:00AM IDAN ALLAH YA YARDA.

SHIRIN LOKACIN ABU:A WANNAN LAHADIN ZAI MAIDA HANKALI NE AKAN AYUKKAN CI GABA DA GWAMNATN JAHAR SAKKWATO A 'KAR'KASHIN J...
29/12/2024

SHIRIN LOKACIN ABU:

A WANNAN LAHADIN ZAI MAIDA HANKALI NE AKAN AYUKKAN CI GABA DA GWAMNATN JAHAR SAKKWATO A 'KAR'KASHIN JAGORANCIN GWAMNA AHMED ALIYU KE AIWATARWA.
A KASANCE TARE DA RIMA RADIO DA RIMA FM IDAN ALLAH YA KAIMU DAGA 9:00AM-10:00AM.

Adresse

Ogunia

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Rimaradio Newsroom publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager