RIGAR 'Yanci

RIGAR 'Yanci Newspaper

19/06/2025
Hbnnnn
19/06/2025

Hbnnnn

22/01/2025

Karfe nawa kaga Wannan rubutun?

TIRƘASHI: Kasar Iran ta nuna wani sabon makami da zai iya sauka babban birnin Isra'ila na Tel Aviv cikin sakanni 400 ada...
18/04/2024

TIRƘASHI: Kasar Iran ta nuna wani sabon makami da zai iya sauka babban birnin Isra'ila na Tel Aviv cikin sakanni 400 adadin mintinan shida da sakon arba'in.

Rahotanni sun cigaba da cewa Kwamandan IRGC ya ce kasar ta Iran ta gano dukkanin wasu wuraren masu mahimmanci da Isra'ila ke ƙera makaman nukiliya kuma a shirye su ke domin mayar da martani ga duk wani hari da Isra'ila zata kawo musu.

Daga Zuhair Ali Ibraheem

Dubun dubatar Mabiya Mazhabar Shi'a Almajiran Sheikh Zakzaky na Zariya s**a shiga sahun al'umman duniya domin gabatar da...
10/04/2024

Dubun dubatar Mabiya Mazhabar Shi'a Almajiran Sheikh Zakzaky na Zariya s**a shiga sahun al'umman duniya domin gabatar da Sallah karama Kamar yanda sauran al'umma su kai a yau 1 ga watan Shawwal.

Wani fata zaku yi musu?

Yan shi'a sun gabatar da sallar Idi a Birnin Karbala da ke IrakiHotunan wani ɓangaren dubun dubatan Musulmi s**a halarci...
10/04/2024

Yan shi'a sun gabatar da sallar Idi a Birnin Karbala da ke Iraki

Hotunan wani ɓangaren dubun dubatan Musulmi s**a halarci Sallar Idin Fitir daga Haramai biyu dake birnin Karbalar kusa da makwancin Imam Hussain (As) a yau Laraba 1 ga watan Shawwal shekara ta 1445H / 10 / 4/ 2024 .

Sabbin hotunan Sarki Ali Nuhu tare da matarsa.Wani fata zaku musu?
28/01/2024

Sabbin hotunan Sarki Ali Nuhu tare da matarsa.

Wani fata zaku musu?

Masu garkuwa da mutane sun fara mana dauki ɗan-ɗan Birnin Abuja Ministan babban birnin tarayya ne ya bayyana haka rashin...
24/01/2024

Masu garkuwa da mutane sun fara mana dauki ɗan-ɗan Birnin Abuja Ministan babban birnin tarayya ne ya bayyana haka rashin kayan aiki ga jami'an tsaron Nijeriya na shirin kawo mana cikas a fadin kasar jami'an tsaron na bukatar mahimman kayan aiki domin dakile bazuwar ƴan bindiga a birnin Abuja.

Bayan dakarun Yemen sun datse kogin maliya tare da nitsar da jiragen ruwan Isra'ila, sai dai rahotanni sun bayyana cewa ...
24/01/2024

Bayan dakarun Yemen sun datse kogin maliya tare da nitsar da jiragen ruwan Isra'ila, sai dai rahotanni sun bayyana cewa yanzu daga Dubai ake shigo da kayayyakin Isra'ila, sai a shigo ta Saudi Arebiya zuwa ƙasar Jordan, daganan sai a tsallaka iyaka a shigar da kayan zuwa Isra'ila.

Wannan tsarin ya samo asali ne tun bayan varkewar yakin Gaza da Isra'ila dakarun Yamen s**a sha Alwashin kifar da duk wani jirgin ruwan Isra'ila da zai ratsa ta kogin maliya.

Rahotannin da ke fitowa daga jihar Kano na cewar yanzu haka zanga-zanga na can ta barke har da kone-konen tayoyi, yayind...
22/11/2023

Rahotannin da ke fitowa daga jihar Kano na cewar yanzu haka zanga-zanga na can ta barke har da kone-konen tayoyi, yayinda kuma aka ce Jami'an tsaro na cigaba da halba tiyagas.

Wallahi Jaki Nake son Aure Cewar Murja Ibrahim Kunya.Daga Ahmad Sulaiman Malumfashi.Fitacciyar Jarumar Tiktok Murja Ibra...
21/10/2023

Wallahi Jaki Nake son Aure Cewar Murja Ibrahim Kunya.

Daga Ahmad Sulaiman Malumfashi.

Fitacciyar Jarumar Tiktok Murja Ibrahim kunya tayi maganar da ta dauki hankalin mutane a kafar tiktok, muurja kunya tace ita a yanzu babu abinda tafi so bayan jaki, abin da ya jawo Cece-kuce cikin jama'a.

Me Zaku Ce?

INNANILLAHI WA'INNA ILAHIR RAJI'UN: Mahaifiyar Young Sheikh ta rasu.Cikin jimami da alhini muke sanar da ku rasuwar maha...
29/09/2023

INNANILLAHI WA'INNA ILAHIR RAJI'UN: Mahaifiyar Young Sheikh ta rasu.

Cikin jimami da alhini muke sanar da ku rasuwar mahaifiyar Matashin Malamin nan wato Young Sheikh Zaria Zakeer M.S Ali Malama Aminatu Muhammad.

“Malama Aminatu ta rasu a Sanadiyyar haihuwa inda ta haifo 'yan biyu mace dana miji, ta rasu ta bar 'ya'ya goma Rigis.

“Za'a yi jana'izar ta da misalin ƙarfe 4:30pm na yamma yau Juma'a a Zawiyyar Sheikh Aliyu Mai Yasin Sabon Layi Tudun Wadan Zariya.

Muna addu'ar Allah (SWA) yajiƙanta da rahama yasa ta huta.

Adresse

Kontagora Niger State
Say
900271

Téléphone

+2348087522745

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque RIGAR 'Yanci publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager